LUK 11

Koyarwar Yesu a kan Addu’a 1 Wata rana Yesu yana addu’a a wani wuri. Bayan da ya gama, sai wani a cikin almajiransa ya ce masa, “Ya Ubangiji, ka koya…

LUK 12

Faɗaka a kan Makirci 1 Sa’an nan kuwa da dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, da farko ya yi magana da almajiransa. Ya fara cewa, “Ku yi hankali…

LUK 13

Tuba ko Halaka 1 Nan take waɗansu da suke a wurin suka ba shi labarin Galilawan da Bilatus ya sa aka kashe, har jininsu ya gauraya da na yankan da…

LUK 14

Warkar da Mai Ciwon Fara 1 Wata ranar Asabar, ya shiga gidan wani shugaba Farisiyawa garin cin abinci, mutane kuwa suna haƙwansa. 2 Sai ga wani mai ciwon fara a…

LUK 15

Misali na Ɓatacciyar Tunkiya 1 To, sai duk masu karɓar haraji da masu zunubi suka yi ta matsowa wurinsa su saurare shi. 2 Sai Farisiyawa da malaman Attaura suka riƙa…

LUK 16

Misali na Wakili Marar Gaskiya 1 Ya kuma ce wa almajiransa, “An yi wani mai arziki da yake da wakili. Sai aka sari wakilin a wurinsa a kan yana fallasar…

LUK 17

Sanadodin Yin Zunubi 1 Sai ya ce wa almajiransa, “Sanadodin tuntuɓe ba su da makawa, duk da haka kaiton wanda shi ne sanadinsu! 2 Da dai wani ya sa ɗaya…

LUK 18

Misali na wadda Mijinta Ya Mutu da Alƙali 1 Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu’a, kada kuma su karai. 2 Ya ce, “A…

LUK 19

Yesu da Zakka 1 Yesu ya shiga Yariko. Yana ratsa garin, 2 sai wani mutum mai suna Zakka, babba ne a cikin masu karɓar haraji, mai arziki ne kuma, 3…

LUK 20

Ana Shakkar Izinin Yesu 1 Wata rana yana koyar da mutane a Haikali, yana yi musu bishara, sai ga manyan firistoci da malaman Attaura, da shugabanni suka matso, 2 suka…