M. SH 11

Girman Ubangiji 1 “Sai ku ƙaunaci Ubangiji Allahnku, ku kiyaye faɗarsa, da dokokinsa da farillansa, da umarnansa kullum. 2 Yau fa ku sani ba da ‘ya’yanku nake magana ba, waɗanda…

M. SH 12

A Wuri Ɗaya Kaɗai za a Yi Sujada 1 “Waɗannan su ne dokoki da farillai da za ku lura ku aikata a ƙasar da Ubangiji Allah na kakanninku ya ba…

M. SH 13

1 “Idan wani annabi, ko mai mafarki ya fito a cikinku, ya yi muku shelar wata alama ko mu’ujiza, 2 idan alamar ko mu’ujizar ta auku, idan kuma ya ce,…

M. SH 14

Al’adar Makokin da Aka Hana 1 “Ku ‘ya’ya ne ga Ubangiji Allahnku, kada ku yi wa jikinku zāne, kada kuma ku yi wa kanku sanƙo saboda wani wanda ya rasu….

M. SH 15

Shekarar Yafewa 1 “A ƙarshen kowace shekara bakwai dole ku yafe dukan basusuwan da kuke bi. 2 Ga yadda za ku yafe. Sai kowane mai bin bashi ya yafe wa…

M. SH 16

Idin Ƙetarewa 1 “Ku kiyaye watan Abib don ku yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji Allahnku, gama a watan Abib ne Ubangiji Allahnku ya fito da ku daga Masar da dad…

M. SH 17

1 “Kada ku miƙa wa Ubangiji Allahnku hadaya da sa ko da tunkiyar da take da lahani ko naƙasa, gama wannan abar ƙyama ce ga Ubangiji Allahnku. 2 “Idan aka…

M. SH 18

Gādon Firistoci da Lawiyawa 1 “Lawiyawa da firistoci, wato dukan kabilar Lawi, ba su da rabo ko gādo tare da mutanen Isra’ila. Hadayun Ubangiji da dukan abin da ake kawo…

M. SH 19

Biranen Mafaka, Iyakoki na Dā 1 “Sa’ad da Ubangiji Allahnku ya hallaka al’ummai waɗanda zai ba ku ƙasarsu, sa’ad da kuka kore su, kuka zauna cikin garuruwansu da gidajensu, 2…

M. SH 20

Dokoki a kan Yaƙi 1 “Sa’ad da kuka tafi yaƙi da magabtanku, idan kun ga dawakai, da karusai, da sojoji da yawa fiye da naku, kada ku ji tsoronsu. Ubangiji…