MAK 1

Baƙin Cikin Sihiyona 1 Urushalima wadda take cike da mutane a dā, Yanzu tana zaman kaɗaici! Tana zama kamar mace wadda mijinta ya rasu, Ita wadda dā ta zama babba…

MAK 2

Hukuncin Ubangiji a kan Urushalima 1 Ubangiji ya duhunta Sihiyona saboda fushinsa! Daga Sama kuma ya jefar da darajar Isra’ila a ƙasa. Bai kuma tuna da matashin sawayensa ba A…

MAK 3

Sa Zuciya ga Samun Taimako daga Wurin Ubangiji 1 Ni ne mutumin da ya sha wuyar horon Ubangiji. 2 Ya kore ni zuwa cikin duhu baƙi ƙirin. 3 Hakika ikonsa…

MAK 4

Bayan Faɗuwar Urushalima 1 Ƙaƙa zinariya ta zama duhu! Ƙaƙa zinariya tsantsa ta sāke! Tsarkakakkun duwatsu kuma suna zube A kowane magamin titi. 2 Darajar samarin Sihiyona Ta kai tamanin…

MAK 5

Addu’ar Neman Jinƙai 1 Ya Ubangiji, ka tuna da abin da ya same mu. Ka duba, ka ga yadda muka zama abin kunya! 2 An ba baƙi gādonmu, Gidajenmu kuwa…