W. W. 1

Amarya da ‘Yan Matan Urushalima 1 Ga waƙar Sulemanu mafi daɗi. 2 Leɓunanka sun lulluɓe ni da sumba, Ƙaunarka ta fi ruwan inabi zaƙi. 3 Akwai ƙanshi kuma kewaye da…

W. W. 2

1 Ni fure ce na Sharon, Furen bi-rana na cikin kwari. 2 Kamar yadda furen bi-rana yake a cikin ƙayayuwa, Haka ƙaunatacciyata take a cikin sauran mata. 3 Kamar yadda…

W. W. 3

Tunanin Amarya 1 Ina kwance a gadona dukan dare, Ina mafarki da ƙaunataccena, Na neme shi, amma ban same shi ba. Na kira shi, amma ba amsa. 2 Bari in…

W. W. 4

Ango Ya Yabi Amarya 1 Kyakkyawa ce ke ƙaunatacciyata. Idonki kamar na kurciya, suna haskakawa daga cikin lulluɓi. Gashinki yana zarya kamar garken awaki Da yake gangarowa daga tuddan Gileyad….

W. W. 5

1 Na shiga cikin lambuna, budurwata, amaryata, Ina tattara mur da ƙaro. Ina shan zuma da kakinsa. Ina shan ruwan inabi da madara kuma. Ƙaunatattuna, ku ci ku sha, har…

W. W. 6

1 Ke mafi kyau cikin matan, Ina ƙaunatacce naki ya tafi? Wace hanya ƙaunatacce naki ya bi? Za mu taimake ki nemansa. 2 Ƙaunataccena ya tafi lambunsa inda fangulan furanninsa…

W. W. 7

1 Ƙafafunki suna da kyau da takalmi, Ke mafificiyar budurwa! Tsarin cinyoyinki kamar aikin gwanin sassaƙa ne. 2 Cibinki kamar finjali ne, wanda bai taɓa rasa gaurayayyen ruwan inabi a…

W. W. 8

1 Da ma a ce kai ɗan’uwana ne, wanda mahaifiyata ta goya, Da in na gamu da kai a titi, Sai in sumbace ka, ba wanda zai kula. 2 Sai…