W. YAH 21

Sabuwar Sama da Sabuwar Ƙasa 1 Sa’an nan na ga sabuwar sama da sabuwar ƙasa, don sama ta farko da ƙasa ta farko sun shuɗe, ba kuma sauran teku. 2…

W. YAH 22

1 Sa’an nan, sai ya nuna mini kogin ruwan rai, yana ƙyalli kamar ƙarau, yana gudana daga kursiyin Allah, shi da Ɗan Rago, 2 ta tsakiyar hanyar birnin kuma, ta…