W. YAH 11

Shaidu Biyu Ɗin 1 Sa’an nan aka ba ni wata gora kamar sanda, aka kuma ce mini, “Tashi ka auna Haikalin Allah, da bagadin hadaya, da kuma masu sujada a…

W. YAH 12

Wata Mace da Macijin 1 Aka kuma ga wata babbar alama a sama, wata mace tana a lulluɓe da rana, tana a tsaye a kan wata, da kuma kambi mai…

W. YAH 13

Dabbobi Biyu Ɗin 1 Na kuma ga wata dabba tana fitowa daga cikin teku, mai ƙaho goma, da kawuna bakwai, da kambi goma a kan ƙahoninta, da kuma wani suna…

W. YAH 14

Waƙar 144,000 Ɗin 1 Sa’an nan na duba, sai ga Ɗan Ragon nan a tsaye a kan Dutsen Sihiyona, akwai kuma mutum dubu ɗari da dubu arba’in da huɗu tare…

W. YAH 15

Mala’iku Masu Bala’i Bakwai 1 Na kuma ga wata alama a Sama, mai girma, mai banmamaki, mala’iku bakwai masu bala’i bakwai, waɗanda suke bala’in ƙarshe, don su ne iyakacin fushin…

W. YAH 16

Tasoshin Azaba 1 Sai na ji wata murya mai ƙara daga Haikalin, tana ce wa mala’ikun nan bakwai, “Ku je ku juye tasoshin nan bakwai na fushin Allah a kan…

W. YAH 17

Hukunta Babbar Karuwar 1 Sai ɗaya daga cikin mala’ikun nan bakwai masu tasoshin nan bakwai, ya zo ya yi mini magana, ya ce, “Zo in nuna maka hukuncin da za…

W. YAH 18

Faɗuwar Babila Mai Girma 1 Bayan haka, na ga wani mala’ika yana saukowa daga Sama, mai iko da yawa, sai aka haskaka duniya da ɗaukakarsa. 2 Sai ya yi kira…

W. YAH 19

1 Bayan wannan na ji kamar wata sowa mai ƙarfi ta ƙasaitaccen taro a Sama, suna cewa, “Halleluya! Yin ceto, da ɗaukaka, da iko, sun tabbata ga Allahnmu, 2 Don…

W. YAH 20

Shekara Dubu 1 Sa’an nan na ga wani mala’ika yana saukowa daga Sama, yana a riƙe da mabuɗin mahallaka, da kuma wata babbar sarƙa a hannunsa. 2 Sai ya kama…