W. YAH 1

Wahayin Yesu Almasihu 1 Wahayin Yesu Almasihu da Allah ya ba shi ya nuna wa bayinsa abin da lalle ne zai auku ba da daɗewa ba, ya kuwa bayyana shi…

W. YAH 2

Saƙo zuwa ga Afisa 1 “Sai ka rubuta wa mala’ikan ikkilisiyar da take a Afisa haka, ‘Ga maganar wadda take riƙe da taurarin nan bakwai a hannunsa na dama, wadda…

W. YAH 3

Saƙo Zuwa ga Sardisu 1 “Ka kuma rubuta wa mala’ikan ikkilisiyar da take a Sardisu haka, ‘Ga maganar mai Ruhohin Allah guda bakwai, da kuma taurarin nan bakwai. “ ‘Na…

W. YAH 4

Sujada a Samaniya 1 Bayan wannan na duba, sai ga wata ƙofa a buɗe a Sama. Muryar farko da na ji dā, mai kama da ƙaho, ta ce mini, “Hawo…

W. YAH 5

Yimƙaƙƙen Littafin da Ɗan Ragon 1 A hannun dama na wanda yake zaune a kursiyin kuma, sai na ga wani littafi rubutacce ciki da bai, an yimƙe shi da hatimi…

W. YAH 6

Hatiman 1 To, ina gani sa’ad da Ɗan Ragon nan ya ɓamɓare ɗaya daga cikin hatiman nan bakwai, na ji ɗaya daga cikin rayayyun halittan nan huɗu ta yi magana…

W. YAH 7

Adadin Waɗanda aka Buga wa Hatimin, 144,400 na Isra’ila 1 Bayan wannan na ga mala’iku huɗu, a tsaye a kusurwa huɗu ta duniya, suna tsare da iskokin nan huɗu na…

W. YAH 8

Hatimi na Bakwai da Tasar Zinariya 1 Sa’ad da Ɗan Ragon ya ɓamɓare hatimi na bakwai, aka yi shiru a Sama kamar na rabin sa’a. 2 Sa’an nan na ga…

W. YAH 9

1 Mala’ika na biyar ya busa ƙahonsa, sai na ga wani tauraron da ya faɗa a kan duniya daga sama, aka ba shi mabuɗin ramin mahallaka. 2 Ya kuwa buɗe…

W. YAH 10

Mala’ika da Ƙaramin Littafi 1 Sa’an nan na ga wani ƙaƙƙarfan mala’ika yana saukowa daga sama, lulluɓe da gajimare, da bakan gizo a bisa kansa, fuskarsa kamar rana, ƙafafunsa kuma…