YAK 1

Gaisuwa 1 Daga Yakubu, bawan Allah, da kuma na Ubangiji Yesu Almasihu, zuwa ga kabilan nan goma sha biyu da suke a warwatse a duniya. Gaisuwa mai yawa. Bangaskiya da…

YAK 2

Faɗaka a kan Tara 1 Ya ku ‘yan’uwana, kada ku nuna bambanci muddin kuna riƙe da bangaskiyarku ga Ubangijinmu Yesu Almasihu, Ubangiji Maɗaukaki. 2 Misali, in mutum mai zobban zinariya…

YAK 3

Ɓarnar Harshe 1 Ya ku ‘yan’uwana, kada yawancinku su zama masu koyarwa, domin kun sani, mu da muke koyarwa za a yi mana shari’a da ƙididdiga mafi tsanani. 2 Domin…

YAK 4

Abuta da Duniya 1 Me yake haddasa gāba da husuma a tsakaninku? Ashe, ba sha’awace-sha’awacenku ne suke yaƙi da juna a zukatanku ba? 2 Kukan yi marmarin abu ku rasa,…

YAK 5

Faɗaka ga Masu Arziki 1 To, ina masu arziki? Ku yi ta kuka da kururuwa saboda baƙin ciki iri iri da za su aukar muku. 2 Arzikinku mushe ne! Tufafinku…