L. KID 14

Mutane suka yi Yaji 1 Sai dukan taron jama’a suka yi kuka da babbar murya dukan dare saboda wahala. 2 Dukan Isra’ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna,…

L. KID 15

Ka’idodin Yin Hadayu 1 Ubangiji ya ba Musa 2 waɗannan ka’idodi domin Isra’ilawa su kiyaye su a ƙasar da zai ba su. 3 Sa’ad da za su yi hadayar da…

L. KID 16

Tayarwar Kora, da Datan, da Abiram 1-2 Sai Kora, ɗan Izhara, na kabilar Lawi, iyalin Kohat, ya yi ƙarfin hali ya tayar wa Musa. Waɗansu uku kuma daga kabilar Ra’ubainu…

L. KID 17

Sandan Haruna 1 Ubangiji ya yi magana da Musa ya ce, 2 “Ka faɗa wa Isra’ilawa su ba ka sanduna, sanda guda daga kowane shugaban gidan kakanninsu, sanduna goma sha…

L. KID 18

Ayyukan Lawiyawa da Firistoci 1 Sai Ubangiji ya ce wa Haruna, “Kai da ‘ya’yanka, da gidan mahaifinka za ku ɗauki hakkin abin da ya shafi alfarwa ta sujada. Kai da…

L. KID 19

Tsarkakewar Marasa Tsarki 1 Ubangiji ya yi magana da Musa da Haruna, ya ce, 2 “Wannan ita ce ka’ida wadda Ubangiji ya umarta. Ka faɗa wa Isra’ilawa su kawo maka…

L. KID 20

Ruwa daga cikin Dutse 1 Sai dukan taron jama’ar Isra’ilawa suka zo jejin Zin a watan fari, suka sauka a Kadesh. A nan ne Maryamu ta rasu, a nan kuma…

L. KID 21

An ci Kan’aniyawa da Yaƙi 1 Da Sarkin Arad, Bakan’ane, wanda yake zaune a Negeb, ya ji Isra’ilawa suna zuwa ta hanyar Atarim, sai ya fita ya yi yaƙi da…

L. KID 22

Balak ya Sa a Kirawo masa Bal’amu 1 Isra’ilawa suka kama tafiya, suka yi zango a filayen Mowab a hayin Urdun daura da Yariko. 2 Balak ɗan Ziffor ya ga…

L. KID 23

1 Sai Bal’amu ya ce wa Balak, “Ka gina mini bagadai guda bakwai a nan, ka kawo mini bijimai bakwai da raguna bakwai.” 2 Balak ya yi yadda Bal’amu ya…