L. KID 24

1 Da Bal’amu ya gane Ubangiji yana jin daɗin sa wa Isra’ilawa albarka bai tafi neman shawara kamar dā ba, sai ya fuskanci jeji, 2 ya ta da idanunsa ya…

L. KID 25

Isra’ilawa sun yi Sujada ga Ba’al-feyor 1 Sa’ad da Isra’ilawa suka yi zango a Shittim, maza suka fara yin lalata da matan Mowabawa. 2 Waɗannan mata sukan gayyaci mutanen zuwa…

L. KID 26

Ƙidaya ta Biyu 1 Bayan annobar, sai Ubangiji ya ce wa Musa da Ele’azara, ɗan Haruna, firist, 2 “Ku ƙidaya dukan taron jama’ar Isra’ila tun daga mai shekara ashirin zuwa…

L. KID 27

Roƙon ‘Ya’yan Zelofehad Mata 1 Sai ‘ya’yan Zelofehad, mata, ɗan Hefer ɗan Gileyad, ɗan Makir, ɗan Manassa, ɗan Yusufu, suka tafi ƙofar alfarwa ta sujada. Sunayen ‘ya’ya, matan ke nan,…

L. KID 28

Hadaya na Kullum 1 Sai Ubangiji ya umarce Musa, 2 ya dokaci Isra’ilawa su tabbatar cewa sun miƙa wa Allah hadaya ta abinci tare da hadayun da za a yi…

L. KID 29

Hadayu na Idin Watan Bakwai 1 A rana ta fari ga wata na bakwai za a taru domin yin sujada, ba za a yi aiki a ranar ba. A ranar…

L. KID 30

Doka a kan Wa’adodin Mata 1 Musa ya kuma ce wa shugabannin kabilan Isra’ilawa, “Ga abin da Ubangiji ya umarta.” 2 Idan mutum ya yi wa’adi ga Ubangiji, ko kuwa…

L. KID 31

Yaƙin Jihadi da Madayanawa 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Ka ɗaukar wa Isra’ilawa fansa a kan Madayanawa. Bayan ka yi wannan za ka mutu.” 3 Musa kuwa ya…

L. KID 32

Kabilai a Gabashin Urdun 1 Kabilan Ra’ubainu da Gad suna da dabbobi da yawa ƙwarai. Da suka ga ƙasar Yazar da ta Gileyad wuri ne mai kyau domin shanu, 2…

L. KID 33

Tafe-tafe daga Masar zuwa Mowab 1 Waɗannan su ne wuraren da Isra’ilawa suka yi zango sa’ad da suka fita runduna runduna daga ƙasar Masar ta hannun Musa da Haruna. 2…