M. SH 28

Albarkun Biyayya 1 “Idan kun yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, kuna aikata dukan umarnansa waɗanda nake umartarku da su yau, to, Ubangiji Allahnku zai fifita ku fiye da dukan…

M. SH 29

Alkawarin Ubangiji da Isra’ilawa a Ƙasar Mowab 1 Waɗannan ne zantuttukan alkawari da Ubangiji ya umarci Musa ya faɗa wa Isra’ilawa a ƙasar Mowab, wato banda alkawarin da ya yi…

M. SH 30

Sharuɗan Komar da Mutane, da kuma Sa musu Albarka 1 “Sa’ad da duk waɗannan abubuwa suka same ku, wato albarka da la’ana waɗanda na sa a gabanku, in kun tuna…

M. SH 31

Joshuwa zai Gāji Musa 1 Sai Musa ya ci gaba da yi wa dukan Isra’ilawa magana. 2 Ya ce, “Yau shekarata ɗari da ashirin ne, ba na iya kaiwa da…

M. SH 32

1 “Ku saurara, ya ku sammai, gama zan yi magana, Bari duniya ta ji maganar bakina. 2 Bari koyarwata ta zubo kamar ruwan sama, Maganata ta faɗo kamar raɓa, Kamar…

M. SH 33

Musa Ya Sa wa Kabilan Isra’ila Albarka 1 Wannan ita ce albarkar da Musa, mutumin Allah, ya sa wa Isra’ilawa kafin ya rasu. 2 Ya ce, “Ubangiji ya taho daga…

M. SH 34

Rasuwar Musa 1 Sai Musa ya tashi daga filayen Mowab zuwa Dutsen Nebo, a ƙwanƙolin Fisga wanda yake daura da Yariko. Sai Ubangiji ya nuna masa dukan ƙasar, tun daga…

JOSH 1

Shirin da Aka Yi don Cin Ƙasar Kan’ana 1 Bayan rasuwar Musa, bawan Ubangiji, Ubangiji ya ce wa Joshuwa ɗan Nun, wanda ya yi wa Musa aiki, 2 “Bawana Musa…

JOSH 2

Joshuwa Ya Aiki ‘Yan Leken Asirin Ƙasa zuwa Yariko 1 Sai Joshuwa ɗan Nun ya aiki mutum biyu ‘yan leƙen asirin ƙasa daga Shittim a asirce, ya ce musu, “Tafi,…

JOSH 3

Isra’ilawa Sun Haye Urdun 1 Joshuwa kuwa ya tashi da sassafe, da shi da dukan jama’ar Isra’ila, suka kama hanya daga Shittim zuwa Urdun, inda suka sauka kafin su haye….