L. MAH 20

Yaƙi da Mutanen Biliyaminu 1 Dukan jama’ar Isra’ila fa suka fito tun daga Dan a arewa har zuwa Biyer-sheba a kudu da kuma Gileyad daga gabas. Suka hallara gaba ɗaya…

L. MAH 21

Mata domin Mutanen Biliyaminu 1 Mutanen Isra’ila kuwa suka yi wa Ubangiji ƙaƙƙarfan alkawari a Mizfa cewa, “Ba wani daga cikinmu da zai ba da ‘yarsa aure ga mutumin Biliyaminu.”…

RUT 1

Elimelek da Iyalinsa a Mowab 1 A zamanin da mahukunta suke mulkin Isra’ila, aka yi yunwa a ƙasar. Sai wani mutumin Baitalami a Yahudiya ya yi ƙaura zuwa ƙasar Mowab,…

RUT 2

Rut a Gonar Bo’aza 1 Na’omi tana da wani dangin mijinta, Elimelek, sunansa Bo’aza, shi kuwa attajiri ne. 2 Sai Rut, mutuniyar Mowab, ta ce wa Na’omi, “Bari in tafi,…

RUT 3

Bo’aza da Rut a Masussuka 1 Wata rana, Na’omi ta ce wa Rut, “’Yata, ya kamata in nemar miki miji don ki sami gida inda za ki huta, ki ji…

RUT 4

Bo’aza ya Auri Rut 1 Bo’aza fa ya tafi, ya zauna a dandalin ƙofar gari. Sai ga wani daga cikin waɗanda hakkinsu ne su ɗauki Rut, shi ne kuwa wanda…

1 SAM 1

Haihuwar Sama’ila 1 Akwai wani mutum daga kabilar Ifraimu sunansa Elkana, yana zaune a Rama, a ƙasar tudu ta Ifraimu. Shi ɗan Yeroham ne, jika ga Eliyab, na iyalin Nahat,…

1 SAM 2

Waƙar Hannatu 1 Hannatu kuwa ta yi addu’a ta ce, “Ubangiji ya cika zuciyata da murna. Ina farin ciki da abin da ya yi. Ina yi wa maƙiyana dariya, Ina…

1 SAM 3

Ubangiji Ya Kira Sama’ila 1 Yaron nan Sama’ila yana yi wa Ubangiji aiki a hannun Eli. A lokacin nan Ubangiji bai cika yin magana da mutane ba, ba safai kuma…

1 SAM 4

Filistiyawa Sun Ƙwace Akwatin Alkawari 1 A wannan lokaci Isra’ilawa suka yi shiri su yi yaƙi da Filistiyawa, Isra’ilawa suka kafa sansaninsu a Ebenezer, Filistiyawa kuma suka kafa nasu a…