1 SAM 5
Akwatin Alkawarin Allah a wurin Filistiyawa 1 Sa’ad da Filistiyawa suka ƙwace akwatin alkawarin Allah a Ebenezer, suka kai shi Ashdod. 2 Suka shigar da shi cikin haikalin gunkinsu, Dagon,…
Akwatin Alkawarin Allah a wurin Filistiyawa 1 Sa’ad da Filistiyawa suka ƙwace akwatin alkawarin Allah a Ebenezer, suka kai shi Ashdod. 2 Suka shigar da shi cikin haikalin gunkinsu, Dagon,…
Filistiyawa Sun Komar da Akwatin Alkawari 1 Akwatin alkawarin Ubangiji ya yi wata bakwai a ƙasar Filistiyawa. 2 Filistiyawa suka kirawo firistocinsu da bokayensu, suka ce, “Me za mu yi…
1 Mutanen Kiriyat-yeyarim kuwa suka zo suka ɗauki akwatin alkawarin Ubangiji suka kai shi gidan Abinadab a bisa tudu. Suka keɓe ɗansa, Ele’azara, ya lura da akwatin alkawarin Ubangiji. Sama’ila…
Isra’ilawa Sun Roƙa A Naɗa musu Sarki 1 Da Sama’ila ya tsufa, sai ya naɗa ‘ya’yansa maza su zama alƙalan Isra’ila. 2 Sunan ɗansa na fari Yowel, na biyun kuma…
Aka Zaɓi Saul Ya Zama Sarki 1 Akwai wani mutum daga kabilar Biliyaminu, sunansa Kish, ɗan Abiyel, jikan Zeror, na iyalin Bekorat, dangin Afinya, shi attajiri ne. 2 Yana da…
1 Sa’an nan Sama’ila ya ɗauki ‘yar kwalabar mai, ya zuba wa Saul a kā, ya yi masa sumba, ya ce, “Ubangjiji ne ya keɓe ka, ya naɗa ka sarki…
Saul Ya Ci Ammonawa 1 Sai Nahash Ba’ammone ya kewaye Yabesh da yaƙi. Dukan mutanen Yabesh kuwa suka ce masa, “Ka ƙulla amana da mu, mu kuwa za mu bauta…
Sama’ila Ya Yi Jawabin Bankwana 1 Sama’ila ya ce wa jama’ar Isra’ila, “Ga shi, na kasa kunne gare ku, na kuwa yi muku abin da kuka ce mini, na naɗa…
Yaƙi da Filistiyawa 1 Saul yana da shekara talatin sa’ad da ya ci sarauta, ya yi shekara arba’in da biyu yana sarautar Isra’ila. 2 Saul ya zaɓi mutum dubu uku…
Karfin Zuciyar Jonatan 1 Wata rana Jonatan, ɗan Saul, ya ce wa saurayin da yake ɗaukar masa makamai, “Zo, mu haye mu je sansanin Filistiyawa a wancan hayi.” Amma bai…