FAR 21

Haihuwar Ishaku 1 Ubangiji ya yi wa Saratu alheri kamar yadda ya alkawarta. 2 Saratu kuwa ta yi ciki, ta haifa wa Ibrahim ɗa cikin tsufansa a lokacin nan da…

FAR 22

An Umarci Ibrahim ya yi Hadaya da Ishaku 1 Bayan waɗannan al’amura Allah ya jarraba Ibrahim ya ce masa, “Ibrahim!” Sai ya ce, “Ga ni.” 2 Ya ce, “Ɗauki ɗanka,…

FAR 23

Ibrahim Ya Sayi Makabarta a Rasuwar Saratu 1 Saratu ta yi shekara ɗari da ashirin da bakwai a duniya, 2 sa an nan ta rasu a Kiriyat-arba, wato Hebron, a…

FAR 24

Aka Auro wa Ishaku Mata 1 Yanzu Ibrahim ya tsufa, ya kuwa kwana biyu. Ubangiji kuma ya sa wa Ibrahim albarka a cikin abu duka. 2 Ibrahim ya ce wa…

FAR 25

Sauran Zuriyar Ibrahim 1 Ibrahim ya auro wata mace kuma, sunanta Ketura. 2 Ta haifa masa Zimran, da Yokshan, da Medan, da Madayana, da Yisbak, da Shuwa. 3 Yokshan ya…

FAR 26

Ishaku a Gerar da Biyer-sheba 1 Aka sāke yin yunwa a ƙasar, banda wadda aka yi a zamanin Ibrahim. Sai Ishaku ya tafi Gerar wurin Abimelek, Sarkin Filistiyawa. 2 Ubangiji…

FAR 27

Yakubu Ya Karɓi Albarka daga wurin Ishaku 1 Lokacin da Ishaku ya tsufa, idanunsa kuma suka yi duhu har ba ya iya gani, sai ya kira Isuwa babban ɗansa, ya…

FAR 28

1 Ishaku ya kira Yakubu ya sa masa albarka, ya umarce shi da cewa, “Ba za ka auri ɗaya daga cikin ‘ya’yan matan Kan’aniyawa ba. 2 Tashi, ka tafi Fadan-aram,…

FAR 29

Yakubu Ya Isa Gidan Laban 1 Yakubu kuwa ya ci gaba da tafiyarsa, har ya kai ƙasar Mesofotamiya. 2 Da ya duba haka sai ya ga rijiya cikin saura, ga…

FAR 30

1 Sa’ad da Rahila ta ga ba ta haihuwa, sai ta ji kishin ‘yar’uwarta, ta kuma ce wa Yakubu, “Ka ba ni ‘ya’ya, in kuwa ba haka ba, zan mutu!”…