FAR 11

Hasumiyar Babila 1 A lokacin, harshen mutanen duniya ɗaya ne, maganarsu kuma ɗaya ce. 2 Sa’ad da mutane suke ta yin ƙaura daga gabas, sai suka sami fili a ƙasar…

FAR 12

Allah a Kira Abram 1 Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Abram, “Ka fita daga ƙasarka, da danginka, da gidan mahaifinka zuwa ƙasar da zan nuna maka. 2 Zan…

FAR 13

Rabuwar Abram da Lutu 1 Domin haka Abram ya bar Masar zuwa Negeb, shi da matarsa, da abin da yake da shi duka tare da Lutu. 2 Yanzu Abram ya…

FAR 14

Abram Ya ‘Yanto Lutu 1 A zamanin Amrafel Sarkin Shinar, shi da Ariyok Sarkin Ellasar, da Kedarlayomer Sarkin Elam, da Tidal Sarkin Goyim, 2 suka fita suka yi yaƙi da…

FAR 15

Alkawarin da yake Tsakanin Allah da Abram 1 Bayan waɗannan al’amura, maganar Ubangiji ta zo ga Abram cikin wahayi cewa, “Abram, kada ka ji tsoro, ni ne garkuwarka, kana da…

FAR 16

Hajaratu da Isma’ilu 1 Saraya matar Abram ba ta taɓa haihuwa ba, amma tana da baranya Bamasariya, sunanta Hajaratu. 2 Sai Saraya ta ce wa Abram, “To, ga shi, Ubangiji…

FAR 17

Kaciya ita ce Shaidar Alkawarin 1 A lokacin da Abram yake da shekara tasa’in da tara Ubangiji ya bayyana gare shi, ya ce masa, “Ni ne Allah Mai Iko Dukka….

FAR 18

An Alkawarta Haihuwar Ishaku 1 Ubangiji kuwa ya bayyana ga Ibrahim kusa da itatuwan oak na Mamre, a lokacin da yake zaune a ƙofar alfarwarsa da tsakar rana. 2 Da…

FAR 19

Zunubin Sadumawa ya Haɓaka 1 Mala’ikun nan biyu kuwa suka isa Saduma da maraice, Lutu kuwa yana zaune a ƙofar Saduma. Sa’ad da Lutu ya gan su sai ya miƙe…

FAR 20

Ibrahim da Abimelek 1 Daga Mamre, Ibrahim ya kama hanya ya nufi zuwa wajen karkarar Negeb, ya zauna a tsakanin Kadesh da Shur. A lokacin da Ibrahim yake baƙunci a…