2 SAR 18

Sarki Hezekiya na Yahuza 1 A shekara ta uku ta sarautar Hosheya ɗan Ila Sarkin Isra’ila, Hezekiya ɗan Ahaz Sarkin Yahuza ya ci sarautar. 2 Yana da shekara ashirin da…

2 SAR 19

An Ceci Yahuza daga Sennakerib 1 Da sarki Hezekiya ya ji wannan magana, sai ya kyakketa tufafinsa, ya sa rigar makoki, sa’an nan ya shiga Haikalin Ubangiji. 2 Sai ya…

2 SAR 20

Ciwon Hezekiya da Warkewarsa 1 A waɗannan kwanaki sai Hezekiya ya yi rashin lafiya har yana gab da mutuwa. Sai annabi Ishaya, ɗan Amoz, ya zo wurinsa, ya ce masa,…

2 SAR 21

Sarki Manassa na Yahuza 1 Manassa yana da shekara goma sha biyu sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa…

2 SAR 22

Sarki Yosiya na Yahuza 1 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya ci sarauta, ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yedida, ‘yar Adaya na…

2 SAR 23

Gyare-gyaren da Yosiya Ya Yi 1 Sarki Yosiya kuwa ya aika, aka tattaro masa dukan dattawan Yahuza da na Urushalima. 2 Sa’an nan ya haura zuwa Haikalin Ubangiji tare da…

2 SAR 24

1 A zamanin Yehoyakim ne Nebukadnezzar Sarkin Babila ya kawo wa Yahuza yaƙi, Yehoyakim kuwa ya zama baransa har shekara uku daga nan kuma ya tayar masa. 2 Ubangiji kuwa…

2 SAR 25

1 A shekara ta tara ta sarautar Zadakiya a kan rana ta goma ga watan goma, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, tare da sojojinsa, ya kawo wa Urushalima yaƙi. Suka kewaye…

1 TAR 1

Zuriyar Nuhu 1 Adamu ya haifi Shitu, Shitu ya haifi Enosh, 2 Enosh ya haifi Kenan, Kenan ya haifi Mahalalel, Mahalalel ya haifi Yared, 3 Yared ya haifi Anuhu, Anuhu…

1 TAR 2

‘Ya’yan Isra’ila 1 Waɗannan su ne ‘ya’yan Isra’ila, maza, Ra’ubainu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna, 2 da Dan, da Yusufu, da Biliyaminu, da Naftali, da…