A.M. 21

Tafiyar Bulus zuwa Urushalima 1 Sa’ad da muka rabu da su da ƙyar, muka shiga jirgi muka miƙa sosai zuwa tsibirin Kos, kashegari kuma sai Rodusa, daga nan kuma sai…

A.M. 22

1 “Ya ku ‘yan’uwa da shugabanni, ku ji hanzarin da zan kawo muku a yanzu.” 2 Da suka ji ya yi musu magana da Yahudanci, sai suka ƙara natsuwa. Sa’an…

A.M. 23

1 Sai Bulus ya zuba wa majalisar ido ya ce, “Ya ku ‘yan’uwa, bautar Allah nake yi da lamiri mai kyau har ya zuwa yau.” 2 Sai Hananiya babban firist…

A.M. 24

An Kai Ƙarar Bulus 1 Bayan kwana biyar sai babban firist, Hananiya, ya zo tare da waɗansu shugabanni, da kuma wani lauya, mai suna Tartulus, suka yi ƙarar Bulus a…

A.M. 25

Bulus Ya Ɗaukaka Ƙara zuwa ga Kaisar 1 To, da Festas ya iso lardinsa, bayan kwana uku sai ya tashi daga Kaisariya ya tafi Urushalima. 2 Sai manyan firistoci da…

A.M. 26

Hanzarin Bulus a gaban Agaribas 1 Daga nan, sai Agaribas ya ce wa Bulus, “An ba ka izinin yin magana.” Sa’an nan fa Bulus ya ɗaga hannu, ya fara kawo…

A.M. 27

Bulus Ya Shiga Jirgi zuwa Roma 1 Da aka shirya mu tashin jirgin ruwa zuwa ƙasar Italiya, sai suka danƙa Bulus da waɗansu ‘yan sarƙa a hannun wani jarumi, mai…

A.M. 28

Bulus a Tsibirin Malita 1 Bayan da muka tsira, sai muka ji, ashe, sunan tsibirin nan Malita ne. 2 Mutanen garin kuwa sun yi mana alheri matuƙar alheri, don sun…

ROM 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, bawan Yesu Almasihu, manzo kirayayye, keɓaɓɓe domin yin bisharar Allah, 2 wadda Allah ya yi alkawari tun dā, ta bakin annabawansa a cikin Littattafai masu tsarki….

ROM 2

Hukuncin Allah Daidai Ne 1 Saboda haka ba ka da wata hujja, kai mutum, ko kai wane ne da kake ganin laifin wani. A yayin da kake ganin laifin wani,…