2 TAR 34

Sarki Yosiya na Yahuza 1 Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. 2 Ya aikata abin da yake…

2 TAR 35

Yosiya Ya Yi Idin Ƙetarewa 1 Yosiya kuwa ya yi Idin Ƙetarewa ga Ubangiji a Urushalima. A rana ta goma sha huɗu ga wata na fari suka yanka ragon Idin…

2 TAR 36

Sarki Yehowahaz na Yahuza 1 Jama’ar ƙasa kuwa suka ɗauki Yehowahaz ɗan Yosiya suka naɗa shi sarki. Ya gaji tsohonsa a Urushalima. 2 Yehowahaz yana da shekara ashirin da uku…

EZRA 1

Umarnin Sarki Sairus Yahudawa su Koma 1 Ubangiji kuwa ya iza Sairus Sarkin Farisa a shekarar da ya ci sarauta, domin a cika maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya….

EZRA 2

Yawan Kamammu da suka Komo. 1 Waɗannan su ne mutanen da suka bar lardin Babila suka komo Urushalima da Yahuza daga bautar talala da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya kai su…

EZRA 3

An Komo da Yin Sujada 1 Da tsayawar watan bakwai, sai mutanen Isra’ila waɗanda suka riga suka koma garuruwansu, suka taru gaba ɗaya a Urushalima. 2 Sai Yeshuwa ɗan Yehozadak…

EZRA 4

Magabta Suna Hana Aiki 1 Sa’ad da abokan gāban Yahuza da Biliyaminu suka ji waɗanda suka komo daga bauta suna gina Haikalin Ubangiji Allah na Isra’ila, 2 sai suka tafi…

EZRA 5

An Sāke Kama Aikin Gina Haikali 1 Haggai kuwa, da Zakariya ɗan Iddo, annabawa, suka yi wa Yahudawan da suke a Yahuza da Urushalima wa’azi da sunan Allah na Isra’ila…

EZRA 6

An Gano Umarnin Sarki Sairus 1 Sarki Dariyus kuwa ya ba da umarni a bincike ɗakin littattafai na Babila, inda aka ajiye takardun shaida. 2 Sai aka sami takarda a…

EZRA 7

Ezra da Ƙungiyarsa Sun Iso Urushalima 1 Bayan wannan a zamanin Artashate Sarkin Farisa, sai Ezra ya gane da asalinsa, wato shi na ɗan Seraiya, da Azariya, da Hilkiya, 2…