A.M. 1

Alkawarin Zuwan Ruhu Mai Tsarki 1 Ya Tiyofalas, tarihin nan na farko wanda na rubuta, ya shafi dukan abubuwan da Yesu ya fara yi, da kuma waɗanda ya fara koyarwa,…

A.M. 2

Zuwan Ruhu Mai Tsarki 1 Da ranar Fentikos ta yi, duk suna tare a wuri ɗaya, 2 farat ɗaya, sai aka ji wani amo daga sama, kamar na busowar gawurtacciyar…

A.M. 3

An Warkar da Gurgu a Ƙofar Haikali 1 To, Bitrus da Yahaya suna tafiya Haikali a lokacin addu’a, da ƙarfe uku na yamma, 2 sai ga wani mutum da aka…

A.M. 4

Bitrus da Yahaya a gaban ‘Yan Majalisa 1 Suna cikin yin magana da jama’a sai firistoci da shugaban dogaran Haikali da Sadukiyawa suka ji haushi ƙwarai, suka aukar musu, 2…

A.M. 5

Hananiya da Safiratu 1 Amma wani mutum mai suna Hananiya, da mata tasa Safiratu, ya sayar da wata mallaka tasa, 2 sai ya ɓoye wani abu daga cikin kuɗin, da…

A.M. 6

Zaɓen Mutum Bakwai Masu Hidima 1 To, a kwanakin nan da yawan masu bi suke Ƙaruwa, sai Yahudawa masu jin Helenanci suka yi wa Ibraniyawa gunaguni domin bā a kula…

A.M. 7

Hanzarin Istifanas 1 Sai babban firist ya ce, “Ashe, haka ne?” 2 Sai Istifanas ya ce, “Ya ku ‘yan’uwa da shugabanni, ku saurare ni. Allah Maɗaukaki ya bayyana ga kakanmu…

A.M. 8

1 Shawulu kuwa yana goyon bayan kisan Istifanas. Shawulu Ya Yi wa Ikkilisiya Ɓarna Ƙwarai A ran nan kuwa wani babban tsanani ya auko wa Ikkilisiyar da take Urushalima. Duk…

A.M. 9

Juyowar Shawulu 1 Shawulu kuwa yana kan tsananta kashedi da gāba da masu bin Ubangiji, cewa zai kashe su, sai ya je wurin babban firist, 2 ya roƙe shi ya…

A.M. 10

Bitrus da Karniliyas 1 An yi wani mutum a Kaisariya, mai suna Karniliyas, wani jarumi ne na ƙungiyar soja da ake kira Ƙungiyar Italiya. 2 Shi kuwa mutum ne mai…