A.M. 11

Bitrus Ya Yi wa Ikkilisiyar Urushalima Bayani 1 To, manzanni da ‘yan’uwan da suke a ƙasar Yahudiya suka ji, cewa al’ummai ma sun yi na’am da Maganar Allah. 2 Da…

A.M. 12

An Kashe Yakubu, an Kulle Bitrus 1 A lokacin nan kuwa sarki Hirudus ya fara gwada wa waɗansu ‘yan Ikkilisiya tasku, 2 har ma ya sare Yakubu ɗan’uwan Yahaya da…

A.M. 13

1 To, a Ikkilisiyar da take Antakiya akwai waɗansu annabawa, da masu koyarwa, wato Barnaba, da Saminu wanda ake kira Baƙi, da Lukiyas Bakurane, da Manayan wanda aka goya tare…

A.M. 14

Bulus da Barnaba a Ikoniya 1 To, a Ikoniya suka shiga majami’ar Yahudawa tare, suka yi wa’azi, har mutane masu yawa, Yahudawa da al’ummai, suka ba da gaskiya. 2 Amma…

A.M. 15

Majalisar Ikkilisiyar Urushalima 1 Sai kuma waɗansu mutane suka zo daga Yahudiya suna koya wa ‘yan’uwa, suna cewa, “In ba an yi muku kaciya kamar yadda al’adar Musa take ba,…

A.M. 16

Timoti Ya Bi Bulus da Sila 1 Sai kuma Bulus ya zo Darba da Listira. Akwai wani almajiri a Listira, mai suna Timoti, ɗan wata Bayahudiya mai bi, ubansa kuwa…

A.M. 17

Hargitsi a Tasalonika 1 To, da suka bi ta Amfibolis da Aboloniya, suka isa Tasalonika, inda wata majami’ar Yahudawa tāke. 2 Sai Bulus ya shiga wurinsu kamar yadda ya saba,…

A.M. 18

Bulus a Koranti 1 Bayan haka Bulus ya tashi daga Atina ya tafi Koranti. 2 Can ya tarar da wani Bayahude mai suna Akila, asalinsa kuwa mutumin Fantas ne, bai…

A.M. 19

Bulus a Afisa 1 To, lokacin da Afolos yake Koranti, Bulus ya zazzaga ƙasar ta kan tudu, ya gangara zuwa Afisa. A can ya tarar da waɗansu masu bi, 2…

A.M. 20

Bulus Ya Koma Makidoniya da Hellas 1 Bayan hargowar nan ta kwanta, Bulus ya kira masu bi, bayan ya ƙarfafa musu zuciya, ya yi bankwana da su, ya tafi ƙasar…