AYU 11

Zofar Ya Zargi Ayuba a kan Aikata Laifi 1 Zofar ya amsa. 2 “Ba wanda zai amsa dukan wannan surutu? Yawan magana yakan sa mutum ya zama daidai? 3 Ayuba,kana…

AYU 12

Ayuba Ya Ƙarfafa Ikon Allah da Hikimar Allah 1 Ayuba ya amsa. 2 “Aha! Ashe, kai ne muryar jama’a, Idan ka mutu hikima ta mutu ke nan tare da kai….

AYU 13

Ayuba Ya Kāre Mutuncinsa 1-2 “Duk abin da ka hurta, na taɓa jinsa, Na gane da shi sarai. Iyakar abin da kuka sani, ni ma na sani. Ba ku fi…

AYU 14

Ayuba Ya Yi Tunani a kan Rashin Tsawon Rai 1 “Mutum duka kwanakin ransa gajere ne, kwanakin wahala kuwa. 2 Sukan yi girma su bushe nan da nan kamar furanni,…

AYU 15

Elifaz Ya Tsauta wa Ayuba 1 Elifaz ya yi magana. 2 “Surutai, Ayuba! Surutai! 3 Ba wani mai hikima wanda zai yi magana irin taka, Ko kuma ya kāre kansa…

AYU 16

Ayuba Ya Yi Kukan abin da Allah Yake Yi 1 Ayuba ya yi magana. 2 “Ai, na taɓa jin magana irin wannan, Ta’aziyyar da kake yi azaba ce kawai. 3…

AYU 17

1 “Ƙarshen raina ya gabato, da ƙyar nake numfashi, Ba abin da ya rage mini sai kabari. 2 Na lura da yadda mutane suke yi mini mummunar ba’a. 3 Ni…

AYU 18

Bildad Ya Bayyana Abin da Za a Yi wa Mugun Mutum 1 Bildad ya amsa. 2 “Ayuba, mutane kamarka sun taɓa yin shiru? Da ka yi ƙoƙari ka kasa kunne…

AYU 19

Bangaskiyar Ayuba Ta Sa Allah Zai Goyi Bayansa 1 Ayuba ya amsa. 2 “Me ya sa kuke azabta ni da maganganu? 3 A kowane lokaci kuna wulakanta ni, Ba kwa…

AYU 20

Zofar Ya Nuna Rabon Mugu 1 Zofar ya amsa. 2 “Ayuba, ka ɓata mini rai, Ba zan yi haƙuri ba, sai na ba ka amsa. 3 Abin da ka faɗa…