FIT 21

Yadda Za a Yi da Bayi 1 “Waɗannan su ne ka’idodin da za a ba Isra’ilawa. 2 Idan ka sayi bawa Ba’ibrane, zai yi bauta shekara shida, a shekara ta…

FIT 22

Dokokin Biya 1 “Idan mutum ya saci sa ko tunkiya, ya yanka ko ya sayar, zai biya shanu biyar a maimakon sa, tumaki huɗu maimakon tunkiya. 2 In aka iske…

FIT 23

Adalci da Aikata Gaskiya 1 Kada ku baza rahoton ƙarya. Kada wani ya haɗa baki da mugu ya zama munafukin mashaidi. 2 Kada ku yi mugunta domin galibin mutane na…

FIT 24

Tabbatar da Alkawari 1 Ubangiji ya ce wa Musa, “Ku zo wurina, kai, da Haruna, da Nadab, da Abihu, da dattawa saba’in na Isra’ila. Ku yi sujada daga nesa kaɗan….

FIT 25

Sadakoki domin Yin Wuri Mai Tsarki 1 Ubangiji ya ce wa Musa, 2 “Faɗa wa Isra’ilawa su karɓo mini kaya daga dukan wanda ya yi niyyar bayarwa. 3 Ga irin…

FIT 26

Alfarwa, Wato Wurin da Allah Zai Zauna 1 “Alfarwar kanta, za ku yi ta da labule goma na lilin mai laushi ninki biyu, da ulu mai launi shuɗi, da launi…

FIT 27

Bagade 1 “Za ku yi bagaden da itacen ƙirya, mai tsawo kamu biyar, da fāɗi kamu biyar, tsayinsa kamu uku. Bagaden zai zama murabba’i. 2 A yi masa zankaye a…

FIT 28

Tufafin Firistoci 1 “Daga cikin ‘ya’ya maza na Isra’ila sai ka kirawo ɗan’uwanka Haruna tare da ‘ya’yansa, Nadab, da Abihu, da Ele’azara, da Itamar, su zama firistoci masu yi mini…

FIT 29

Keɓewar Haruna da ‘Ya’yansa Maza 1 “Abin da za ka yi wa Haruna da ‘ya’yansa ke nan don ka keɓe su su zama firistoci masu yi mini aiki. Za ka…

FIT 30

Bagaden Ƙona Turare 1 “Za ku yi bagaden ƙona turare. Za ku yi shi da itacen ƙirya. 2 Tsawonsa da fāɗinsa kamu guda guda ne, zai zama murabba’i, amma tsayinsa…