IRM 51

Hukuncin Ubangiji a kan Babila 1 Ubangiji ya ce, “Ga shi, zan kawo iskar ɓarna a kan Babila Da mazaunan Kaldiya. 2 Zan aika da masu casawa zuwa Babila, za…

IRM 52

Mulkin Zadakiya 1 Zadakiya yana da shekara ashirin da ɗaya sa’ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara goma sha ɗaya. Sunan uwarsa Hamutal, ‘yar Irmiya, wanda…