IRM 1

Kiran Irmiya da Keɓewarsa 1 Maganar Irmiya ɗan Hilkiya ke nan, na cikin firistocin da suke a Anatot, a yankin ƙasar Biliyaminu, 2 wanda Ubangiji ya yi masa magana a…

IRM 2

Ubangiji Ya Ji da Isra’ila da Masu Ridda 1 Ubangiji ya ce mini, 2 in tafi in yi shelar abin da Ubangiji ya ce a kunnen Urushalima, in ce, “Na…

IRM 3

1 Ubangiji ya ce, “Idan mutum ya saki matarsa, Ta kuwa rabu da shi, har ta auri wani, Ya iya ya komo da ita? Ashe, yin haka ba zai ƙazantar…

IRM 4

1 Ubangiji ya ce, “Ya mutanen Isra’ila, idan za ku juyo ku komo wurina, Idan kuka kawar da abubuwan banƙyama daga gabana, Kuka kuma bar yin shakka, 2 Idan kun…

IRM 5

Zunubin Urushalima da Yahuza 1 “Ku bi titunan Urushalima ko’ina! Ku dudduba ku lura! Ku bincika kowane dandali, ku gani, Ko za ku iya samun ko mutum ɗaya Mai aikata…

IRM 6

Ajalin Urushalima da Yahuza 1 “Ya ku mutanen Biliyaminu, ku gudu neman mafaka, Daga cikin Urushalima! Ku busa ƙaho a Tekowa, Ku ba da alama a Bet-akkerem, Gama masifa da…

IRM 7

Ku Gyara Hanyoyinku da Ayyukanku 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya ya ce, 2 “Ka tafi ka tsaya a ƙofar Haikalin Ubangiji, ka yi shelar wannan magana, ka ce,…

IRM 8

1 “Ni Ubangiji na faɗa, cewa a wancan lokaci, za a fitar da ƙasusuwa daga kaburburan sarakunan Yahuza, da na sarakansu, da na firistoci, da na annabawa, da na mazaunan…

IRM 9

1 Da ma kaina ruwa ne kundum, Idanuna kuma maɓuɓɓuga ne, Da sai in yi ta kuka dare da rana, Saboda an kashe jama’ata! 2 Da ma ina da wurin…

IRM 10

Gumaka da Allah na Gaskiya 1 Ya jama’ar Isra’ila, ku ji jawabin da Ubangiji yake yi muku. 2 Ubangiji ya ce, “Kada ku koyi abubuwan da al’ummai suke yi, Kada…