IRM 11

An Ta da Alkawari 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya cewa, 2 “Ka ji maganar wannan alkawari, sa’an nan ka faɗa wa mutanen Yahuza da mazaunan Urushalima. 3 Ka…

IRM 12

Fatawar Irmiya da Amsar Ubangiji 1 Ya Ubangiji, kai adali ne sa’ad da na kawo ƙara a gare ka. Duk da haka zan bayyana ƙarata a gabanka, Me ya sa…

IRM 13

Misali da Abin Ɗamara 1 Ga abin da Ubangiji ya faɗa mini, ya ce, “Tafi ka sayo lilin na yin ɗamara, ka sha ɗamara da shi kada kuwa ka tsoma…

IRM 14

Babban Fari 1 Maganar da Ubangiji ya yi wa Irmiya a kan fari ke nan, 2 “Yahuza tana makoki, Ƙofofin biranenta suna lalacewa, Mutanenta suna kwance a ƙasa, suna makoki,…

IRM 15

Fushin Ubangiji da Yahuza bai Huce Ba 1 Sai Ubangiji ya ce mini, “Ko da a ce Musa da Sama’ila za su tsaya a gabana, duk da haka zuciyata ba…

IRM 16

Umarnin Ubangiji zuwa ga Irmiya 1 Ubangiji kuma ya yi magana da ni, ya ce, 2 “Ba za ka yi aure ka haifi ‘ya’ya mata da maza a wannan wuri…

IRM 17

Zunubin Yahuza Ya Yi Kanta 1 Ubangiji ya ce, “An rubuta zunubin mutanen Yahuza da alƙalamin ƙarfe, mai bakin yakutu. An zana shi a allon zuciyarsu da a zankayen bagadansu….

IRM 18

Irmiya a Gidan Maginin Tukwane 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya ya ce, 2 “Ka tashi, ka gangara zuwa gidan maginin tukwane, a can zan yi maka magana.” 3…

IRM 19

Fasasshen Tulu 1 Ubangiji ya ce mini, “Tafi ka sayo tulu a wurin maginin tukwane. Sa’an nan kuma ka ɗauki waɗansu daga cikin dattawan jama’a, da waɗansu manyan firistoci, 2…

IRM 20

Saɓani Tsakanin Irmiya da Fashur Firist 1 Sa’ad da Fashur, firist, ɗan Immer, shugaban Haikalin Ubangiji ya ji Irmiya yana annabci a kan waɗannan abubuwa, 2 sai ya sa aka…