IRM 21

An Yi Faɗi a kan Faɗuwar Urushalima 1 Wannan ita ce maganar Ubangiji wadda ya faɗa wa Irmiya sa’ad da sarki Zadakiya ya aiki Fashur ɗan Malkiya, da Zafaniya firist,…

IRM 22

1 Haka Ubangiji ya faɗa, “Ka tafi ka gangara zuwa gidan Sarkin Yahuza, ka faɗi wannan magana a can, 2 ka ce, ‘Ka ji maganar Ubangiji, ya Sarkin Yahuza, kai…

IRM 23

Komowar waɗanda suka Ragu 1 “Taku ta ƙare! Makiyayan da suka lalatar, suka kuma warwatsar da tumakin makiyayanta!” In ji Ubangiji. 2 Haka Ubangiji Allah na Isra’ila ya faɗa a…

IRM 24

Kwando Biyu na ‘Ya’yan Ɓaure 1 Bayan da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya kama Yekoniya ɗan Yehoyakim, Sarkin Yahuza, daga Urushalima, ya kai shi bautar talala a Babila, tare da sarakunan…

IRM 25

Za a Zama Kufai har Shekara Saba’in 1 A shekara ta huɗu ta mulkin Yehoyakim ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, Ubangiji ya yi wa Irmiya magana a kan dukan mutanen Yahuza….

IRM 26

Maƙarƙashiya a Kashe Irmiya 1 A farkon sarautar Yehoyakim ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, Ubangiji ya yi magana da Irmiya ya ce, 2 “Ka tsaya a filin Haikalin Ubangiji, ka yi…

IRM 27

Irmiya Ya Ɗaura Karkiyar Shanu a Wuyansa 1 A farkon sarautar Zadakiya ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, Ubangiji ya yi wa Irmiya magana. 2 Ya ce ya yi wa kansa karkiyar…

IRM 28

Annabcin Ƙarya na Hananiya 1 Ya zama fa a wannan shekara, a watan biyar, a shekara ta huɗu ta sarautar Zadakiya Sarkin Yahuza, sai annabi Hananiya ɗan Azzur mutumin Gibeyon,…

IRM 29

Wasiƙar Irmiya Zuwa ga Yahudawan da suke Babila 1 Ga maganar wasiƙar da annabi Irmiya ya aika daga Urushalima zuwa ga dattawa, da firistoci, da annabawa, da dukan mutanen da…

IRM 30

Tabbatarwar Komowa daga Zaman Talala 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce, 2 “Ni Ubangiji Allah na Isra’ila na ce, ‘Ka rubuta dukan maganar da na faɗa maka…