IRM 31

1 Ubangiji ya ce, “Lokaci yana zuwa da zan zama Allah na dukan iyalan Isra’ila, za su kuwa zama jama’ata.” 2 Haka Ubangiji ya ce, “Jama’ar da suka tsere wa…

IRM 32

Irmiya Ya Sayi Saura a Anatot 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya a shekara ta goma ta mulkin Zadakiya, Sarkin Yahuza. A lokacin kuwa Nebukadnezzar yana da shekara goma…

IRM 33

Komo da Harka a Urushalima 1 Ubangiji ya sāke yin magana da Irmiya sa’ad da yake a kulle a gidan waƙafi. 2 Ubangiji wanda ya halitta duniya, ya siffata ta,…

IRM 34

Faɗaka ga Zadakiya 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya sa’ad da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, da dukan sojojinsa, da dukan sojojin mulkokin al’umman da suke a ƙarƙashinsa, da dukan mutane…

IRM 35

Biyayyar Rekabawa 1 A lokacin da Yehoyakim, ɗan Yosiya yake mulkin Yahuza, sai Ubangiji ya ce wa Irmiya, 2 “Ka tafi gidan Rekabawa, ka yi magana da su, ka kawo…

IRM 36

An Ƙone Littafi 1 A sa’ad da Yehoyakim ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, yana shekara huɗu da sarauta, sai Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce, 2 “Ka ɗauki takarda,…

IRM 37

An Sa Irmiya a Kurkuku 1 Zadakiya ɗan Yosiya, wanda Nebukadnezzar, Sarkin Babila ya naɗa Sarkin Yahuza, ya yi mulki a maimakon Yekoniya ɗan Yehoyakim. 2 Amma shi da barorinsa,…

IRM 38

An Fitar da Irmiya daga Rijiya Marar Ruwa 1 Shefatiya ɗan Mattan, da Gedaliya ɗan Fashur, da Yehukal ɗan Shelemiya, da Fashur ɗan Malkiya, suka ji maganar da Irmiya yake…

IRM 39

Faɗuwar Urushalima 1 A watan goma a na shekara ta tara ta sarautar sarki Zadikiya, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, da dukan sojojinsa suka zo, suka kewaye Urushalima da…

IRM 40

Irmiya da waɗanda Suka Ragu Sun Zauna tare da Gedaliya 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya bayan da Nebuzaradan shugaban matsara ya sake shi daga Rama, sa’ad da ya…