IRM 41

1 A watan bakwai sai Isma’ilu ɗan Netaniya, ɗan Elishama, na cikin zuriyar sarauta, ɗaya daga cikin ma’aikatan sarki, ya zo a wurin Gedaliya ɗan Ahikam a Mizfa tare da…

IRM 42

Jawabin Irmiya ga Yohenan 1 Shugabannin sojoji, da Yohenan ɗan Kareya, da Yazaniya ɗan Hoshaiya, da jama’a duka, daga ƙarami zuwa babba, suka zo, 2 suka ce wa annabi Irmiya,…

IRM 43

Tafiya zuwa Masar 1 Sa’ad da Irmiya ya gama faɗa wa dukan jama’a maganar da Ubangiji Allahnsu ya aiko musu da ita, 2 sai Yazaniya ɗan Hoshaiya, da Yohenan ɗan…

IRM 44

Jawabin Ubangiji zuwa ga Yahudawan da suke Masar 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya a kan dukan Yahudawan da suke zaune a ƙasar Masar, a garin Migdol, da Tafanes,…

IRM 45

Jawabin Irmiya ga Baruk 1 A shekara ta huɗu ta sarautar Yehoyakim, ɗan Yosiya, Sarkin Yahuza, Baruk ɗan Neriya ya rubuta abin da Irmiya ya faɗa masa. 2 “Ubangiji Allah…

IRM 46

Annabci a kan Masar 1 Ubangiji ya yi magana da Irmiya a kan sauran al’umma. 2 Ya yi magana game da sojojin Fir’auna, Sarkin Masar, waɗanda suke a bakin Kogin…

IRM 47

Jawabin Ubangiji a kan Filistiyawa 1 Kafin Fir’auna ya ci Gaza da yaƙi Ubangiji ya yi magana da Irmiya a kan Filistiyawa. 2 Ubangiji ya ce, “Ga shi, ruwa yana…

IRM 48

Jawabin Ubangiji a kan Mowab 1 Ga abin da Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra’ila ya faɗa a kan Mowab, “Kaiton Nebo, gama ta lalace! An kunyatar da Kiriyatayim, an…

IRM 49

Jawabin Ubangiji a kan Ammonawa 1 Wannan shi ne abin da Ubangiji ya faɗa akan Ammonawa, “Isra’ila ba shi da ‘ya’ya ne? Ko kuwa ba shi da māgada ne? Me…

IRM 50

Jawabin Ubangiji a kan Babila 1 Jawabin da Ubangiji ya yi wa annabi Irmiya a kan Babila da ƙasar Kaldiyawa ke nan, 2 “Ku ba da labari ga sauran al’umma,…