MAR 11

Mutanen Urushalima Sun Marabci Yesu 1 Da suka kusato Urushalima, da Betafaji, da Betanya, wajen Dutsen Zaitun, sai Yesu ya aiki almajiransa biyu, 2 ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen…

MAR 12

Misali na Manoman da Suka Yi Sufurin Garkar Inabi 1 Sai Yesu ya fara yi musu magana da misalai ya ce, “Wani mutum ne ya yi garkar inabi, ya shinge…

MAR 13

Yesu Ya Faɗi irin Rushewar da za Ta Sami Haikalin 1 Yesu na fita daga Haikalin, sai ɗaya daga cikin almajiransa ya ce masa, “Malam, dubi irin duwatsun nan da…

MAR 14

Shugabanni sun Ƙulla Shawara Gāba da Yesu 1 Sauran kwana biyu a yi Idin Ƙetarewa da idin abinci marar yisti, sai manyan firistoci da malaman Attaura suka nemi hanyar kama…

MAR 15

Yesu a gaban Bilatus 1 Da wayewar gari sai manyan firistoci da shugabanni, da malaman Attaura, da dukkan ‘yan majalisa suka yi shawara. Sai suka ɗaure Yesu, suka tafi da…

MAR 16

Tashin Yesu daga Matattu 1 Da Asabar ta wuce, Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma Salome, suka sayo kayan ƙanshi, domin su je su shafa masa. 2 A…