MAR 1

Wa’azin Yahaya Maibaftisma 1 Farkon bisharar Yesu Almasihu, Ɗan Allah, ke nan. 2 Yadda yake a rubuce a littafin Annabi Ishaya cewa, “Ga shi, na aiko manzona ya riga ka…

MAR 2

Yesu Ya Warkar da Shanyayye 1 Bayan ‘yan kwanaki, da ya sāke komowa Kafarnahum, sai aka ji labari yana gida. 2 Aka kuwa taru maƙil har ba sauran wuri, ko…

MAR 3

Mai Shanyayyen Hannu 1 Sai ya sāke shiga majami’a. Akwai wani mutum a nan kuwa mai shanyayyen hannu. 2 Sai suka yi haƙwansa su ga ko zai warkar da shi…

MAR 4

Misali da Mai Shuka 1 Ya kuma fara koyarwa a bakin teku ke nan, sai babban taro ya haɗu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi a tekun,…

MAR 5

Warkar da Mai Aljan na Garasinawa 1 Suka iso hayin teku a ƙasar Garasinawa. 2 Da saukarsa daga jirgin, sai ga wani mai baƙin aljan daga makabarta ya tarye shi….

MAR 6

An Ƙi Yesu a Nazarat 1 Ya tashi daga nan ya koma garinsu, almajiransa kuwa suka bi shi. 2 Da Asabar ta yi, sai ya fara koyarwa a majami’a. Mutane…

MAR 7

Al’adun Shugabanni 1 To, da Farisiyawa suka taru a wurinsa tare da waɗansu daga cikin malaman Attaura da suka zo daga Urushalima, 2 suka lura waɗansu almajiransa na cin abinci…

MAR 8

Ciyar da Mutum Dubu Huɗu 1 A lokacin nan da wani taro mai yawan gaske ya sāke haɗuwa, ba su kuwa da abinci, sai ya kira almajiransa, ya ce musu,…

MAR 9

1 Sai ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, akwai waɗansu tsaitsaye a nan da ba za su mutu ba, sai sun ga Mulkin Allah ya bayyana da iko.” Sākewar…

MAR 10

Koyarwar Yesu a kan Kisan Aure 1 Sai Yesu ya tashi daga nan, ya tafi ƙasar Yahudiya, da kuma hayin Kogin Urdun. Taro kuma ya sāke haɗuwa wurinsa, ya kuma…