MAT 1

Asalin Yesu Almasihu 1 Littafin asalin Yesu Almasihu, ɗan Dawuda, zuriyar Ibrahim ke nan. 2 Ibrahim ya haifi Ishaku, Ishaku ya haifi Yakubu, Yakubu ya haifi Yahuza da ‘yan’uwansa, 3…

MAT 2

Ziyarar Masana Taurari daga Gabas 1 Sa’ad da aka haifi Yesu a Baitalami ta ƙasar Yahudiya, a zamanin sarki Hirudus, sai ga waɗansu masana taurari daga gabas suka zo Urushalima,…

MAT 3

Wa’azin Yahaya Maibaftisma 1 A wannan zamani ne Yahaya Maibaftisma ya zo, yana wa’azi a jejin Yahudiya, 2 yana cewa, “Ku tuba, domin Mulkin Sama ya kusato.” 3 Wannan shi…

MAT 4

Shaiɗan Ya Gwada Yesu 1 Sa’an nan sai Ruhu ya kai Yesu cikin jeji, domin Iblis yă gwada shi. 2 Da ya yi azumi kwana arba’in ba dare ba rana,…

MAT 5

Wa’azi a kan Dutse 1 Da Yesu ya ga taro masu yawa sai ya hau dutse. Da ya zauna, almajiransa kuma suka zo gunsa. 2 Sai ya buɗe baki ya…

MAT 6

Koyarwar Yesu a kan Ba Da Sadaka 1 “Ku yi hankali kada ibadarku ta zama ta ganin ido. Domin in kun yi haka, ba za ku sami sakamako wurin Ubanku…

MAT 7

Kada Ku Ɗora wa Kowa Laifi 1 “Kada ku ɗora wa kowa laifi, don kada a ɗora muku. 2 Don da irin hukuncin da kuka zartar, da shi za a…

MAT 8

Yesu Ya Warkar da Kuturu 1 Da ya sauko daga dutsen, sai taro masu yawan gaske suka bi shi. 2 Sai ga wani kuturu ya zo gunsa ya yi masa…

MAT 9

Yesu Ya Warkar da Shanyayye 1 Da ya shiga jirgi, ya haye ya je garinsu. 2 Sai aka kawo masa wani shanyayye, kwance a gado. Da Yesu ya ga bangaskiyarsu,…

MAT 10

Yesu Ya Zaɓi Almajirai Sha Biyu 1 Sai ya kira almajiransa goma sha biyu, ya kuma ba su ikon fitar da baƙaƙen aljannu, su warkar da kowace irin cuta da…