MAT 21

Mutanen Urushalima Sun Marabci Yesu 1 Da suka kusato Urushalima suka zo Betafaji, wajen Dutsen Zaitun, sai Yesu ya aiki almajiransa biyu, 2 ya ce musu, “Ku shiga ƙauyen can…

MAT 22

Misali na Bikin Aure 1 Yesu ya sāke yi musu magana da misalai ya ce, 2 “Za a kwatanta Mulkin Sama da wani sarki, wanda ya yi wa ɗansa biki….

MAT 23

Yesu Ya Fallashi Malaman Attaura da Farisiyawa 1 Sa’an nan Yesu ya yi wa jama’a da almajiransa magana, ya ce, 2 “Malaman Attaura da Farisiyawa suka tsaya a matsayin Musa….

MAT 24

Yesu Ya Faɗi Irin Rushewar da Za ta Sami Haikalin 1 Yesu ya fita Haikalin, yana cikin tafiya, sai almajiransa suka zo suka nuna masa gine-ginen Haikalin. 2 Amma ya…

MAT 25

Misali na Budurwai Goma 1 “Sa’an nan za a kwatanta Mulkin Sama da ‘yan mata goma da suka ɗauki fitilunsu suka tafi taryen ango. 2 Biyar daga cikinsu wawaye ne,…

MAT 26

Shugabanni Sun Ƙulla Shawara Gaba da Yesu 1 Da Yesu ya gama duk wannan magana, sai ya ce wa almajiransa, 2 “Kun san Idin Ƙetarewa saura kwana biyu, za a…

MAT 27

Yesu a Gaban Bilatus 1 Da gari ya waye sai duk manyan firistoci da shugabannin jama’a suka yi shawara a kan Yesu su kashe shi. 2 Sai suka ɗaure shi,…

MAT 28

Tashin Yesu daga Matattu 1 To, bayan Asabar, da asussuba a ranar farko ta mako, sai Maryamu Magadaliya da ɗaya Maryamun, suka je ganin kabarin. 2 Sai kuwa aka yi…