MAT 11

‘Yan Saƙo daga Yahaya Maibaftisma 1 Da Yesu ya gama yi wa almajiransa sha biyun nan umarni, sai ya ci gaba daga nan domin ya koyar, yă kuma yi wa’azi…

MAT 12

Almajirai Na Zagar Alkama Ran Asabar 1 A lokacin nan a ran Asabar, Yesu yana ratsa gonakin alkama. Almajiransa kuwa suna jin yunwa, sai suka fara zagar alkamar suna ci….

MAT 13

Misali da Mai Shuka 1 A ran nan Yesu ya fita daga gidan, ya je ya zauna a bakin teku. 2 Taro masu yawan gaske suka haɗu a wurinsa, har…

MAT 14

Mutuwar Yahaya Maibaftisma 1 A lokacin nan sarki Hirudus ya ji labarin shaharar Yesu. 2 Sai ya ce wa barorinsa, “Wannan, ai, Yahaya Maibaftisma ne, shi aka tasa daga matattu,…

MAT 15

Al’adun Shugabanni 1 Waɗansu Farisiyawa da malaman Attaura suka zo wurin Yesu daga Urushalima, suka ce, 2 “Don me almajiranka suke keta al’adun shugabanni? Domin ba sa wanke hannu kafin…

MAT 16

Neman Alama 1 Farisiyawa da Sadukiyawa suka zo suka roƙe shi ya nuna musu wata alama daga Sama, domin su gwada shi. 2 Ya amsa musu ya ce, “In magariba…

MAT 17

Sākewar Kamanninsa 1 Bayan kwana shida sai Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yakubu, da ɗan’uwansa Yahaya, ya kai su a kan wani dutse mai tsawo, su kaɗai. 2 Sai kamanninsa…

MAT 18

Wane ne Mafi Girma? 1 A lokacin nan almajirai suka zo wurin Yesu, suka ce, “Wa ya fi girma duka a Mulkin Sama?” 2 Sai ya kira wani ƙaramin yaro,…

MAT 19

Koyarwar Yesu a kan Kisan Aure 1 To, da Yesu ya gama duk wannan magana, sai ya bar ƙasar Galili, ya shiga ta Yahudiya, wadda take ƙetaren Kogin Urdun. 2…

MAT 20

Ma’aikata a Garkar Inabi 1 “Mulkin Sama kamar wani maigida yake, wanda ya fita da sassafe ya ɗauki ma’aikata don aikin garkarsa ta inabi. 2 Da ya yi lada da…