ROM 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, bawan Yesu Almasihu, manzo kirayayye, keɓaɓɓe domin yin bisharar Allah, 2 wadda Allah ya yi alkawari tun dā, ta bakin annabawansa a cikin Littattafai masu tsarki….

ROM 2

Hukuncin Allah Daidai Ne 1 Saboda haka ba ka da wata hujja, kai mutum, ko kai wane ne da kake ganin laifin wani. A yayin da kake ganin laifin wani,…

ROM 3

1 To, ina fifikon Bayahude? Ko kuma ina fa’idar kaciya? 2 Ai kuwa, akwai ƙwarai, ta kowace hanya. Da farko dai, Yahudawa su ne aka amince wa a game da…

ROM 4

Misali na Ibrahim 1 To, me ke nan za mu ce a game da Ibrahim, kakan kakanninmu? 2 Gama in da Ibrahim ya sami kuɓuta ta aikinsa na lada, ashe…

ROM 5

Abubuwan da Kuɓutarwa Take Kawowa 1 To, da yake mu kuɓutattu ne ta wurin bangaskiya, muna da salama ke nan a gun Allah, ta wurin Ubangijinmu Yesu Almasihu. 2 Ta…

ROM 6

Mutuwa ga Zunubi, Rayuwa ga Almasihu 1 To, me kuma za mu ce? Ma ci gaba da yin zunubi ne domin alherin Allah yă haɓaka? 2 A’a, ko kusa! Mu…

ROM 7

Ƙiyasi da Aure 1 Ya ‘yan’uwa, ko ba ku sani ba, shari’a tana da iko da mutum, muddin yana raye ne kawai? Da waɗanda suka san shari’a fa nake. 2…

ROM 8

Rayuwa a Cikin Ruhu 1 Saboda haka a yanzu, ba sauran kayarwa ga waɗanda suke na Almasihu Yesu. 2 Ka’idar nan ta Ruhu mai ba da rai da yake ga…

ROM 9

Allah Ya Zaɓi Isra’ila 1 Gaskiya nake faɗa, ni na Almasihu ne, ba ƙarya nake yi ba. Lamirina, ta wurin Ruhu Mai Tsarki, yana ba da shaida, 2 cewa ina…

ROM 10

1 Ya ‘yan’uwa, muradin zuciyata da kuma roƙona ga Allah saboda su, shi ne su sami ceto. 2 Na dai shaida su a kan suna da himmar bauta wa Allah,…