ROM 11

Sauran Isra’ila 1 To, ina tambaya. Wato, Allah ya juya wa jama’arsa baya ke nan? A’a, ko kusa! Ai, ni ma da kaina Ba’isra’ile ne, zuriyar Ibrahim, na kabilar Biliyaminu….

ROM 12

Hadaya Mai Rai 1 Don haka ina roƙonku ‘yan’uwa, saboda yawan jinƙai na Allah, ku miƙa jikinku hadaya rayayyiya, tsattsarka, abar karɓa ga Allah. Domin wannan ita ce ibadarku ta…

ROM 13

1 Bari kowa yă yi biyayya ga mahukunta. Gama ba wani iko sai da yardar Allah. Mahukuntan da suke nan kuwa naɗin Allah ne. 2 Saboda haka duk wanda ya…

ROM 14

Kada Ka Ɗora wa Ɗan’uwanka Laifi 1 A game da wanda bangaskiya tasa rarrauna ce kuwa, ku karɓe shi hannu biyu biyu, amma ba a game da sukan ra’ayinsa ba….

ROM 15

Faranta wa Ɗan’uwanka Rai, ba kanka Ba 1 To, mu da muke ƙarfafa, ya kamata mu ɗauki nauyin raunana, kada mu yi sonkai. 2 Kowannenmu yă faranta wa maƙwabcinsa rai,…

ROM 16

Gaisuwa 1 Ga ‘yar’uwarmu Fibi ina sada ku da ita, ita ma kuwa mai hidimar ikilisiya ce a Kankiriya. 2 Ku karɓe ta da hannu biyu biyu saboda Ubangiji, ta…