YUSH 11

Ƙaunar Allah zuwa ga Mutanensa Masu Tayarwa 1 “A lokacin da Isra’ila yake yaro, na ƙaunace shi, Daga cikin Masar na kirawo ɗana. 2 Yawan kiransu, yawan tayarwar da suke…

YUSH 12

1 Ifraimu tana kiwon iska, Tana ta bin iskar gabas dukan yini. Tana riɓaɓɓanya ƙarya da kamakarya. Tana ƙulla yarjejeniya da Assuriya, Tana kai mai a Masar.” 2 Ubangiji yana…

YUSH 13

Za A Hallaka Ifraimu 1 Sa’ad da Ifraimu ta yi magana, mutane suka yi rawar jiki. An ɗaukaka ta cikin Isra’ila, Amma ta yi laifi ta wurin bauta gunkin nan…

YUSH 14

Ana Roƙon Isra’ila Ta Komo wurin Ubangiji 1 Ya mutanen Isra’ila, ku komo wurin Ubangiji Allahnku, Gama zunubinku ya sa kun yi tuntuɓe. 2 Ku komo wurin Ubangiji, ku roƙe…