YUSH 1

Matar Yusha’u wadda Ta Ci Amanarsa da ‘Ya’yanta 1 Ubangiji kuwa ya yi magana da Yusha’u ɗan Beyeri a zamanin mulkin Azariya, da Yotam, da Ahaz, da Hezekiya, sarakunan Yahuza,…

YUSH 2

Ubangiji Yana Ƙaunar Mutanensa Marasa Aminci 1 “Ka ce wa ‘yan’uwanka maza, ‘Ku mutanena ne,’ ka kuma ce wa ‘yar’uwarka, ‘Kin sami jinƙai!’ 2 Ku roƙi uwarku, Gama ita ba…

YUSH 3

Yusha’u da Karuwa 1 Ubangiji kuma ya ce mini, “Ka sāke tafiya, ka ƙaunaci karuwa wadda take tare da kwartonta. Ka ƙaunace ta kamar yadda ni Ubangiji nake ƙaunar mutanen…

YUSH 4

Ubangiji Ya Soki Mutanen Isra’ila 1 Ya ku mutanen Isra’ila, ku ji maganar Ubangiji, Gama Ubangiji yana da shari’a da ku, ku mazaunan ƙasar. “Gama ba gaskiya, ko ƙauna, Ko…

YUSH 5

Hukunci a kan Riddar Isra’ilawa 1 “Ku ji wannan, ya ku firistoci! Ku saurara, ya mutanen Isra’ila! Ku kasa kunne, ya gidan sarki! Gama za a yi muku hukunci, Domin…

YUSH 6

1 Mutane sun ce, “Zo, mu koma wurin Ubangiji, Gama shi ne ya yayyaga, Shi ne kuma zai warkar. Shi ne ya yi mana rauni, Shi ne kuma zai ɗaure…

YUSH 7

Zunubin Isra’ila da Tayarwarta 1 “Sa’ad da zan warkar da mutanen Isra’ila, Sai zunubin Ifraimu da muguntar Samariya su bayyana, Gama suna cin amana. Ɓarawo yakan fasa, ya shiga, ‘Yan…

YUSH 8

An Tsauta wa Isra’ila domin Tsafi 1 Ubangiji ya ce, “Ki sa ƙaho a bakinki, Kamar gaggafa, haka maƙiyi ya kawo sura a kan ƙasar Ubangiji, Domin mutanena sun ta…

YUSH 9

Hukuncin da Za A Yi wa Isra’ila domin Rashin Aminci 1 Kada ku yi farin cikin, ya mutanen Isra’ila! Kada ku yi murna kamar sauran mutane! Gama kun yi karuwanci,…

YUSH 10

1 Isra’ila kurangar inabi ce mai bansha’awa Wadda yake ba da ‘ya’ya da yawa. Ƙara yawan arzikinsu, Ƙara gina bagadansu. Ƙara yawan wadatar ƙasarsu. Ƙara kyautata ginshiƙansu. 2 Zuciyarsu ta…