2 YAH 1

Gaisuwa 1 Daga dattijon nan na ikkilisiya zuwa ga uwargida zaɓaɓɓiya, da ‘ya’yanta waɗanda nake ƙauna da gaske, ba kuwa ni kaɗai ba, har ma dukan waɗanda suka san gaskiya,…

3 YAH 1

Gaisuwa 1 Daga dattijon nan na ikkilisiya zuwa ga Gayus, ƙaunatacce, wanda nake ƙauna da gaske. 2 Ya ƙaunataccena, ina addu’a kă sami zaman lafiya ta kowace hanya da kuma…

YAHU 1

Gaisuwa 1 Daga Yahuza bawan Yesu Almasihu, ɗan’uwan Yakubu zuwa ga kirayayyu, ƙaunatattun Allah Uba, keɓaɓɓu ga Yesu Almasihu. 2 Jinƙai, da salama, da ƙauna su yawaita a gare ku….

W. YAH 1

Wahayin Yesu Almasihu 1 Wahayin Yesu Almasihu da Allah ya ba shi ya nuna wa bayinsa abin da lalle ne zai auku ba da daɗewa ba, ya kuwa bayyana shi…

W. YAH 2

Saƙo zuwa ga Afisa 1 “Sai ka rubuta wa mala’ikan ikkilisiyar da take a Afisa haka, ‘Ga maganar wadda take riƙe da taurarin nan bakwai a hannunsa na dama, wadda…

W. YAH 3

Saƙo Zuwa ga Sardisu 1 “Ka kuma rubuta wa mala’ikan ikkilisiyar da take a Sardisu haka, ‘Ga maganar mai Ruhohin Allah guda bakwai, da kuma taurarin nan bakwai. “ ‘Na…

W. YAH 4

Sujada a Samaniya 1 Bayan wannan na duba, sai ga wata ƙofa a buɗe a Sama. Muryar farko da na ji dā, mai kama da ƙaho, ta ce mini, “Hawo…

W. YAH 5

Yimƙaƙƙen Littafin da Ɗan Ragon 1 A hannun dama na wanda yake zaune a kursiyin kuma, sai na ga wani littafi rubutacce ciki da bai, an yimƙe shi da hatimi…

W. YAH 6

Hatiman 1 To, ina gani sa’ad da Ɗan Ragon nan ya ɓamɓare ɗaya daga cikin hatiman nan bakwai, na ji ɗaya daga cikin rayayyun halittan nan huɗu ta yi magana…

W. YAH 7

Adadin Waɗanda aka Buga wa Hatimin, 144,400 na Isra’ila 1 Bayan wannan na ga mala’iku huɗu, a tsaye a kusurwa huɗu ta duniya, suna tsare da iskokin nan huɗu na…