1 BIT 4

Amintaccen Mai Riƙon Amanar Alherin Allah 1 Tun da yake Almasihu ya sha wuya a jiki dominmu, sai ku ma ku ɗauki irin wannan ra’ayi. Ai, duk wanda ya sha…

1 BIT 5

Ku Yi Kiwon Garken Allah 1 Don haka, ku dattawan ikkilisiya da suke cikinku, ni da nike dattijon ikkilisiya, ɗan’uwanku, mashaidin shan wuyar Almasihu, mai samun rabo kuma a cikin…

2 BIT 1

Gaisuwa 1 Daga Saminu Bitrus, bawan Yesu Almasihu, manzonsa kuma, zuwa ga waɗanda aka yi wa baiwar bangaskiya mai daraja iri ɗaya da tamu, albarkacin adalcin Allahnmu da Mai Cetonmu…

2 BIT 2

Annabawan Ƙarya da Malaman Ƙarya 1 Amma fa annabawan ƙarya sun bayyana a cikin jama’a, kamar yadda za a sami malaman ƙarya a cikinku, waɗanda za su saɗaɗo da maɓarnacciyar…

2 BIT 3

Alkawarin Zuwan Ubangiji 1 Ya ƙaunatattuna, wannan ita ce wasiƙa ta biyu da na rubuto muku, a kowaccensu kuwa na faɗakar da sahihan zukatanku ta hanyar tuni. 2 Ina so…

1 YAH 1

Kalmar Rai 1 Shi da yake tun fil’azal yake nan, wanda muka ji, muka gani da idonmu, muka duba, hannuwanmu kuma suka taɓa, a game da Kalmar Rai, 2 wannan…

1 YAH 2

Almasihu Mai Taimako Gun Allah 1 Ya ku ‘ya’yana ƙanana, ina rubuto muku wannan ne domin kada ku yi zunubi. In kuwa wani ya yi zunubi, muna da Mai Taimako…

1 YAH 3

‘Ya’yan Allah 1 Ku dubi irin ƙaunar da Uba ya nuna mana, har yake ce da mu ‘ya’yan Allah, haka kuwa muke. Abin da ya sa duniya ba ta san…

1 YAH 4

Ruhun Allah da na Magabci 1 Ya ku ƙaunatattuna, ba kowane ruhu za ku gaskata ba, sai dai ku jarraba ku gani ko na Allah ne, don annabawan ƙarya da…

1 YAH 5

Bangaskiya ta Yi Nasara da Duniya 1 Kowa da yake gaskata Yesu shi ne Almasihu, haifaffen Allah ne. Kowa yake ƙaunar mahaifi kuwa, yana ƙaunar ɗa kuma. 2 Ta haka…