1 TAR 13

Dawuda Ya Yi Niyyar Kawo Akwatin Alkawari a Urushalima 1 Sa’an nan Dawuda ya yi shawara da shugabannin sojoji na dubu dubu da na ɗari ɗari, da kowane shugaba. 2…

1 TAR 14

Hiram da Dawuda 1 Sai Hiram Sarkin Taya ya aiki manzanni wurin Dawuda, su kai masa itatuwan al’ul, da magina, da massassaƙa domin a gina masa fāda. 2 Dawuda kuwa…

1 TAR 15

An Kawo Akwatin Alkawari a Urushalima 1 Dawuda kuwa ya gina wa kansa gidaje a birninsa, ya kuma kafa alfarwa domin akwatin alkawari na Allah. 2 Sai Dawuda ya ce,…

1 TAR 16

1 Suka fa shigo da akwatin alkawarin Allah, suka ajiye shi a cikin alfarwar da Dawuda ya kafa masa, suka miƙa hadayu na ƙonawa da na salama a gaban Allah….

1 TAR 17

Alkawarin da Allah Ya Yi wa Dawuda 1 Sa’ad da Dawuda yake zaune a fādarsa, sai ya ce, wa annabi Natan, “Ga shi, ni ina zaune a cikin gidan da…

1 TAR 18

Dawuda Ya Faɗaɗa Mulkinsa 1 Bayan haka kuma Dawuda ya ci Filistiyawa da yaƙi, ya mallake su, ya ƙwace Gat da garuruwanta daga hannunsu. 2 Ya kuma ci Mowab da…

1 TAR 19

Dawuda ya Ci Ammonawa da Suriyawa 1 Bayan haka kuma Nahash Sarkin Ammonawa ya rasu, ɗansa kuma ya gāji sarautarsa. 2 Sa’an nan Dawuda ya ce, “Zan nuna alheri ga…

1 TAR 20

Dawuda Ya Ci Rabba 1 Da bazara, lokacin da sarakuna sukan fita su yi yaƙi, sai Yowab ya tafi da sojoji suka lalatar da ƙasar Ammonawa. Suka tafi, suka kewaye…

1 TAR 21

Dawuda Ya Ƙidaya Mutane 1 Shaiɗan ya tashi gaba da Isra’ila, sai ya iza Dawuda ya ƙidaya Isra’ilawa. 2 Dawuda fa ya ce wa Yowab da sauran shugabannin jama’a, “Ku…

1 TAR 22

1 Sa’an nan sai Dawuda ya ce, “A nan Haikalin Ubangiji Allah zai kasance, da kuma bagaden ƙona hadaya domin Isra’ila.” Shirye-shiryen da Dawuda Ya Yi domin Gina Haikali 2…