2 TIM 4

1 Na gama ka da Allah, da kuma Almasihu Yesu, wanɗa zai yi wa rayayyu da matattu shari’a, na kuma gargaɗe ka saboda bayyanarsa da kuma mulkinsa, 2 ka yi…

TIT 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus, bawan Allah, kuma manzon Yesu Almasihu, saboda bangaskiyar zaɓaɓɓun Allah, da kuma inganta sanin gaskiyar ibadarmu, 2 duk wannan kuwa saboda begen nan ne ga rai…

TIT 2

Koyar da Kyakkyawar Koyarwa 1 Amma kai kam, sai ka faɗi abin da ya dace da sahihiyar koyarwa. 2 Dattawa su kasance masu kamunkai, natsattsu, mahankalta, masu sahihiyar bangaskiya, da…

TIT 3

Himmantuwa ga Aiki Nagari 1 Ka riƙa tuna musu su yi wa mahukunta da shugabanni ladabi, suna yi musu biyayya, suna kuma zaune da shirinsu na yin kowane irin kyakkyawan…

FILIB 1

Gaisuwa 1 Daga Bulus da Timoti, bayin Almasihu Yesu, zuwa ga dukan tsarkaka a cikin Almasihu Yesu waɗanda suke a Filibi, tare da masu kula da ikkilisiya da kuma masu…

FILIB 2

Ƙasƙantar Almasihu da kuma Ɗaukakarsa 1 In akwai ƙarfafawa a cikin Almasihu, in dai da ƙarfin rinjaye na ƙauna, in har da tarayyarku ga Ruhu, da soyayyarku da kuma tausayinku,…

FILIB 3

Adalci Mai Gaskiya 1 A ƙarshe kuma ‘yan’uwa, ku yi farin ciki da Ubangiji. Sāke rubuto muku waɗannan abubuwa bai gundure ni ba, ga shi kuwa, domin lafiyarku ne. 2…

FILIB 4

Ku Yi Farin Ciki da Ubangiji 1 Saboda haka ya ‘yan’uwana, ƙaunatattuna, waɗanda nake bege, ku da kuke abin farin cikina da abin taƙamata kuma, ku dage ga Ubangiji, ya…