ZAB 43

Addu’ar Wanda Aka Kai Baƙuwar Ƙasa ala Tilas 1 Ya Allah, ka kuɓutar da ni, Ka kiyaye al’amarina daga marasa tsoronka, Ka cece ni daga ƙaryar mugaye! 2 Ya Allah,…

ZAB 44

Addu’ar Neman Ceto 1 Da kunnuwanmu muka ji, ya Allah, Kakanninmu suka faɗa mana, Manya manyan abubuwa da ka aikata a lokacinsu, A zamanin dā, 2 Yadda kai da kanka…

ZAB 45

Waƙar Ɗaurin Auren Sarki 1 Kwanyata ta cika da kyawawan kalmomi, Lokacin da nake tsara waƙar sarki, Harshena kuwa kamar alkalami ne na ƙwararren marubuci. 2 Kai ne mafi kyau…

ZAB 46

Allah ne Mafakarmu da Ƙarfinmu 1 Allah ne mafakarmu da ƙarfinmu, Kullum a shirye yake yă yi taimako a lokacin wahala. 2 Saboda haka ba za mu ji tsoro ba,…

ZAB 47

Allah ne Mai Mulkin Duka 1 Ku yi tāfi saboda farin ciki, Ya ku jama’a duka! Ku raira waƙoƙi da karfi, ku yabi Allah! 2 A ji tsoron Ubangiji Mai…

ZAB 48

Sihiyona Mai Daraja, Birnin Allah 1 Ubangiji mai girma ne, Dole kuwa a yabe shi da girmamawa a birnin Allahnmu, A kan tsattsarkan dutsensa. 2 Dutsen Sihiyona, dutse mai tsawo,…

ZAB 49

Dogara ga Dukiya Wauta Ce 1 Ku ji wannan, ko wannenku, Ku saurara jama’a duka na ko’ina, 2 Da manya da ƙanana duka ɗaya, Da attajirai da matalauta baki ɗaya….

ZAB 50

Allah ne Mai Shari’a 1 Allah Maɗaukaki, Ubangiji, ya yi magana, Yana kiran dukan duniya, daga gabas zuwa yamma. 2 Allah yana haskakawa daga Sihiyona, Da cikar jamalin Sihiyona. 3…

ZAB 51

Addu’ar Roƙon Gafara 1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka. Ka shafe zunubaina, Saboda jinƙanka mai girma! 2 Ka wanke muguntata sarai, Ka tsarkake ni daga…

ZAB 52

Hukuncin Allah da Alherinsa 1 Me ya sa kake fariya da muguntarka, Ya kai, babban mutum? Ƙaunar Allah tana nan a koyaushe. 2 Kana shirya maƙarƙashiya don ka lalatar da…