MIKA 6

Ubangiji Yana Gāba da Isra’ila 1 “Ku ji abin da ni Ubangiji nake cewa, Tashi ku gabatar da ƙararku a gaban duwatsu, Ku bar tuddai su ji muryarku. 2 “Ku…

MIKA 7

Lalacewar Isra’ila 1 Tawa ta ƙare, gama na zama kamar lokacin da aka gama tattara amfanin gona, Kamar lokacin da aka gama kalar ‘ya’yan inabi, Ba nonon inabi da za…

NAH 1

Fushin Ubangiji a kan Nineba 1 Jawabi a kan Nineba ke nan, a littafin wahayin Nahum na Elkosh. 2 Ubangiji Allah mai kishi ne, mai sakayya, Ubangiji mai sakayya ne,…

NAH 2

1 Wanda yake farfashewa ya auko maka, Sai ka sa mutane a kagara, a yi tsaron hanya, Ka yi ɗamara, ka tattaro ƙarfinka duka. 2 Gama Ubangiji zai mayar wa…

NAH 3

1 Kaiton birnin jini, Wanda yake cike da ƙarairayi da ganima, Da waso kuma ba iyaka! 2 Ku ji amon bulala da kwaramniyar ƙafafu, Da sukuwar doki da girgizar karusai!…

HAB 1

Damuwar Habakuk a kan Rashin Gaskiya 1 Jawabin da annabi Habakuk ya hurta ke nan. 2 Ya Ubangiji, ina ta kukan neman taimako, Amma ka ƙi ji, sai yaushe za…

HAB 2

Ubangiji Ya Amsa wa Habakuk 1 Zan tsaya a wurin tsayawata, In zauna kuma a kan hasumiya, In jira in ji abin da zai ce mini, Da abin da zai…

HAB 3

Addu’ar Habakuk 1 Addu’ar nasara wadda annabi Habakuk ya yi. 2 Ya Ubangiji, na ji labarinka, Sai tsoro ya kama ni. Ka maimaita manyan ayyukanka a zamaninmu, Ayyukan da ka…

ZAF 1

Ranar Hasalar Ubangiji a kan Yahuza 1 Ubangiji ya yi magana da Zafaniya ɗan Kushi, ɗan Gedaliya, ɗan Amariya, ɗan Hezekiya, a zamanin Yosiya ɗan Amon, Sarkin Yahuza. 2 “Ni…

ZAF 2

Za a Hallaka Al’umman da Suke Kewaye da Su 1 Ya ke al’umma marar kunya, ku tattaru, ku yi taro, 2 Kafin a zartar da umarni, Kafin a kore ku…