MIKA 1

1 Ubangiji ya yi magana da Mika mutumin Moreshet a zamanin Yotam, da na Ahaz, da na Hezekiya, sarakunan Yahuza. Ya yi masa magana a kan Samariya da Urushalima. Makoki…

MIKA 2

Taku ta Ƙare, Ku Masu Zaluntar Matalauta 1 Taku ta ƙare, ku masu shirya mugunta, Masu tsara mugunta a gadajensu! Sa’ad da gari ya waye, sai su aikata ta, Domin…

MIKA 3

An Yi wa Shugabannin Isra’ila Faɗa 1 Ni kuwa na ce, “Ku ji, ya ku shugabannin mutanen Yakubu, Da ku sarakunan Isra’ila. Ya kamata ku san shari’a. 2 Amma kuna…

MIKA 4

Mulkin Salama na Ubangiji 1 Zai zama nan gaba, dutse inda Haikalin Ubangiji yake Zai zama shi ne mafi tsawo duka a cikin duwatsu, Zai fi tuddai tsayi, Mutane kuwa…

MIKA 5

1 Ki tattara sojojinki, gama an kewaye mu da yaƙi. Za su bugi kumatun Sarkin Isra’ila da sanda.” Mulkin Mai Ceto daga Baitalami 2 “Baitalami cikin Efrata, Wadda kike ‘yar…

MIKA 6

Ubangiji Yana Gāba da Isra’ila 1 “Ku ji abin da ni Ubangiji nake cewa, Tashi ku gabatar da ƙararku a gaban duwatsu, Ku bar tuddai su ji muryarku. 2 “Ku…

MIKA 7

Lalacewar Isra’ila 1 Tawa ta ƙare, gama na zama kamar lokacin da aka gama tattara amfanin gona, Kamar lokacin da aka gama kalar ‘ya’yan inabi, Ba nonon inabi da za…