ZAB 21

Yabo saboda Nasara 1 Sarki yana murna, ya Ubangiji, Domin ka ba shi ƙarfi, Yana cike da farin ciki, Don ka sa ya ci nasara. 2 Ka biya masa bukatarsa,…

ZAB 22

Kukan Azaba da Waƙar Yabo 1 Ya Allahna, ya Allahna, Don me ka yashe ni? Na yi kuka mai tsanani, ina neman taimako, Amma har yanzu ba ka zo ba!…

ZAB 23

Ubangiji Makiyayina Ne 1 Ubangiji makiyayina ne, Ba zan rasa kome ba. 2 Yana sa ni in huta a saura mai ɗanyar ciyawa, Yana bi da ni a tafkuna masu…

ZAB 24

Sarkin Ɗaukaka 1 Duniya da dukan abin da yake cikinta na Ubangiji ne, Duniya da dukan mazaunanta nasa ne. 2 Ya gina ta a bisa ruwa mai zurfi na ƙarƙashin…

ZAB 25

Addu’a domin Biyarwa, da Gafartawa, da Kiyayewa 1 A gare ka nake yin addu’a, ya Ubangiji, 2 A gare ka nake dogara, ya Allah. Ka cece ni daga shan kunyar…

ZAB 26

Addu’ar Neman Tsare Mutunci 1 Ka hurta rashin laifina, ya Ubangiji, Gama na yi abin da suke daidai, Na dogara gare ka gaba ɗaya. 2 Ka jarraba ni ka auna…

ZAB 27

Ubangiji Ne Haskena da Cetona 1 Ubangiji ne haskena da cetona, Ba zan ji tsoron kowa ba. Ubangiji yana kiyaye ni daga dukan hatsari, Ba zan ji tsoro ba. 2…

ZAB 28

Addu’ar Roƙo da Yabo 1 Ina kira gare ka, ya Ubangiji mai kāre ni, Ka ji kukana! In kuwa ba ka amsa mini ba, Zan zama ɗaya daga cikin waɗanda…

ZAB 29

Muryar Ubangiji a cikin Hadiri 1 Ku yabi Ubangiji, ku alloli, Ku yabi ɗaukakarsa da ikonsa. 2 Ku yabi sunan Ubangiji mai daraja, Ku rusuna a gaban Mai Tsarki sa’ad…

ZAB 30

Addu’ar Godiya domin Kuɓuta daga Mutuwa 1 Ina yabonka, ya Ubangiji saboda ka cece ni, Ka kuwa hana magabtana su haɗiye ni. 2 Na roƙi taimako a gare ka, ya…