ZAB 141

Addu’ar Maraice ta Neman Keɓewa daga Mugunta 1 Ina kira gare ka, ya Ubangiji, Ka taimake ni yanzu! Ka saurare ni sa’ad da na kira gare ka. 2 Ka karɓi…

ZAB 142

Addu’ar Neman Taimako 1 Ina kira ga Ubangiji don neman taimako, Ina roƙonsa. 2 Na kawo masa dukan koke-kokena, Na faɗa masa dukan wahalaina. 3 Sa’ad da na yi niyyar…

ZAB 143

Addu’ar Neman Ceto da Kiyayewa 1 Ya Ubangiji ka ji addu’ata, Ka kasa kunne ga roƙona! Kai adali ne mai aminci, Don haka ka amsa mini! 2 Ni bawanka, kada…

ZAB 144

Addu’ar Neman Ceto da Wadata 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji, mai kiyaye ni, Ya hore ni don yaƙi, Ya kuwa shirya ni don yaƙi. 2 Shi yake kiyaye ni,…

ZAB 145

Waƙar Yabon Allah domin Alherinsa da Ikonsa 1 Zan yi shelar girmanka, ya Allahna, Sarkina, Zan yi maka godiya har abada abadin. 2 Kowace rana zan yi maka godiya, Zan…

ZAB 146

Yabon Allah Mai Ceto 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ka yabi Ubanigji, ya raina! 2 Zan yabe shi muddin raina. Zan raira waƙa ga Allahna dukan kwanakina. 3 Kada…

ZAB 147

Yabon Alherin Allah a kan Urushalima 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Abu mai kyau ne mu yabi Allahnmu, Abu mai daɗi ne, daidai ne kuma, a yabe shi. 2…

ZAB 148

Bari dukan Halittar Allah su yi Yabonsa 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ku yabi Ubangiji daga sama, Ku da kuke zaune a tuddan sama. 2 Ku yabe shi dukanku…

ZAB 149

Bari Isra’ilawa su Yabi Ubangiji 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji Ku yabe shi cikin taron jama’arsa masu aminci! 2 Ki yi murna, ke…

ZAB 150

Ku Yabi Ubangiji 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Ku yabi Allah a cikin Haikalinsa! Ku yabi ƙarfinsa a sama! 2 Ku yabe shi saboda manyan abubuwa Waɗanda ya aikata!…