ZAB 131

Addu’ar Tawali’u 1 ‘Ya Ubangiji, na rabu da girmankai, Na bar yin fariya, Ba ruwana da manyan al’amura, Ba ruwana kuma da zantuttukan da suka fi ƙarfina. 2 Amma na…

ZAB 132

Yabo saboda Tsattsarkan Wuri 1 Ya Ubangiji, kada ka manta da Dawuda Da dukan irin aikin da ya yi. 2 Ka tuna, ya Ubangiji, da alkawarin da ya yi, Da…

ZAB 133

Yaba Ƙaunar ‘Yan’uwanci 1 Abu mai kyau ne, mai daɗi kuma, Ga jama’ar Allah su zauna tare kamar ‘yan’uwa! 2 Yana kama da man zaitun mai daraja, Wanda yake naso…

ZAB 134

Kira a Yabi Allah 1 Ku zo mu yabi Ubangiji, Dukanku bayinsa, Dukanku waɗanda kuke yi masa hidima, A cikin Haikalinsa da dare. 2 Ku ɗaga hannuwanku sama, ku yi…

ZAB 135

Waƙar Yabon Girman Ubangiji 1 Ku yabi Ubangiji! Ku yabi sunansa, ku bayin Ubangiji, 2 Ku da kuke tsaye a Haikalin Ubangiji, A wuri mai tsarki na Allahnmu. 3 Ku…

ZAB 136

Waƙar Godiyar Ƙaunar Allah 1 Ku gode wa Ubangiji domin shi mai alheri ne, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce. 2 Ku gode wa Allahn da ya fi dukan alloli girma, Gama…

ZAB 137

Kukan Isra’ilawa a Baƙuwar Ƙasa 1 A bakin kogunan Babila Muka zauna muka yi ta kuka, Sa’ad da muka tuna da Sihiyona. 2 A rassan itatuwan wardi da suke kusa…

ZAB 138

Godiya domin Alherin Ubangiji 1 Da zuciya ɗaya nake gode maka, ya Ubangiji, Ina raira waƙar yabonka a gaban alloli. 2 Na durƙusa a gaban tsattsarkan Haikalinka Ina yabon sunanka….

ZAB 139

Cikakken Sanin Allah da Kulawarsa 1 Ya Ubangiji, ka jarraba ni, ka san ni. 2 Ka sa dukan abin da nake yi, Tun daga can nesa ka gane dukan tunanina….

ZAB 140

Addu’ar Neman Tsari daga Mugaye 1 Ka cece ni daga mugaye, ya Ubangiji, Ka kiyaye ni daga mutane masu hargitsi. 2 Kullum suna shirya mugunta, Kullum suna kawo tashin hankali….