ZAB 1

Farin Ciki na Gaskiya 1 Albarka ta tabbata ga mutumin da Ba ya karɓar shawarar mugaye, Wanda ba ya bin al’amuran masu zunubi, Ko ya haɗa kai da masu wasa…

ZAB 2

Mulkin Sarkin da Ubangiji Ya Zaɓa 1 Don me al’ummai suke shirin tayarwa? Don me waɗannan mutane suke ƙulla shawarwarin banza? 2 Sarakunan duniya sun yi tayarwa, Masu mulkinsu suna…

ZAB 3

Addu’ar Safe ta Dogara ga Allah 1 Ina da maƙiya da yawa, ya Ubangiji, Da yawa kuma sun juya, suna gāba da ni! 2 Suna magana a kaina, suna cewa,…

ZAB 4

Addu’ar Maraice ta Dogara ga Allah 1 Ka amsa mini sa’ad da na yi kira, Ya Allah, madogarata! Lokacin da nake shan wahala, ka zama mai taimakona. Ka yi mini…

ZAB 5

Addu’ar Neman Tsari daga Mugaye 1 Ka kasa kunne ga kalmomina, ya Ubangiji, Ka kuma ji ajiyar zuciyata. 2 Ya Sarkina, Allahna, Ka kasa kunne ga kukana na neman taimako….

ZAB 6

Addu’ar Neman Jinƙai a Lokacin Wahala 1 Ya Ubangiji, kada ka yi fushi, ka kuma tsauta mini! Kada ka hukunta ni da fushinka! 2 Ka ji tausayina, gama na gaji…

ZAB 7

Addu’ar Neman a Yi Adalci 1 Ya Ubangiji, Allahna, na sami mafaka a wurinka, Ka cece ni, ka tserar da ni daga dukan masu fafarata, 2 Idan ba haka ba…

ZAB 8

Ɗaukakar Allah da Martabar Mutum 1 Ya Ubangiji, Ubangijinmu, An san girmanka ko’ina a dukan duniya. Yabonka ya kai har sammai, 2 Yara da jarirai suna raira shi, Ka gina…

ZAB 9

Godiya ga Allah saboda Adalcinsa 1 Zan yabe ka da zuciya ɗaya, ya Ubangiji, Zan hurta dukan abubuwa masu banmamaki da ka yi. 2 Zan raira waƙa da farin ciki…

ZAB 10

Addu’ar Neman Hamɓare Mugaye 1 Ya Ubangiji, me ya sa kake can nesa? Me ya sa ka ɓoye kanka a lokacin wahala? 2 Mugaye suna fāriya, suna kuma tsananta wa…