ZAB 11

Mafakar Adalai 1 Na dogara ga Ubangiji domin zaman lafiya, Wauta ce idan kun ce mini, “Ka yi firiya kamar tsuntsu zuwa duwatsu, 2 Domin mugaye sun ja bakkunansu, Sun…

ZAB 12

Addu’ar Neman Taimako 1 Ka cece ni, ya Ubangiji, Ba sauran mutanen kirki, Ba kuma za a sami amintattun mutane ba. 2 Dukan mutane suna yi wa juna ƙarya, Suna…

ZAB 13

Addu’ar Neman Taimako daga Wahala 1 Har yaushe za ka manta da ni, ya Ubangiji? Har abada ne? Har yaushe za ka ɓoye mini fuskarka? 2 Har yaushe raina zai…

ZAB 14

Muguntar ‘Yan Adam da Wautarsu 1 Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah!” Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al’amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai. 2 Daga…

ZAB 15

Mazauna a Tudun Allah Mai Tsarki 1 Wane ne zai iya zama cikin Haikalinka? Wa zai iya tsayawa a Sihiyona, wato tudunka tsattsarka? 2 Sai dai mutumin da yake biyayya…

ZAB 16

Gādon Alheri 1 Ya Allah, ka kiyaye ni, gama na zo gare ka neman mafaka. 2 Na ce wa Ubangiji, “Kai ne Ubangijina, Dukan kyawawan abubuwan da nake da su…

ZAB 17

Addu’ar Neman Tsari daga Azzalumai 1 Ka kasa kunne ga roƙona, ni adalin mutum, Ka lura da kukana na neman taimako! Ka kasa kunne ga addu’ata, Gama ni ba mayaudari…

ZAB 18

Waƙar Dawuda ta Nasara 1 Ina ƙaunarka ƙwarai, ya Ubangiji! Kai ne mai kāre ni. 2 Ubangiji ne Mai Cetona, Shi ne garkuwata mai ƙarfi. Allahna, shi ne yake kiyaye…

ZAB 19

Ayyukan Allah da Shari’arsa 1 Dubi yadda sararin sama yake bayyana ɗaukakar Allah! Dubi yadda suke bayyana a fili ayyukansa da ya yi! 2 Kowace rana tana shelar ɗaukakarsa ga…

ZAB 20

Addu’ar Neman Nasara 1 Ubangiji ya amsa maka a ranar wahala! Allah na Yakubu ya kiyaye ka! 2 Ya aiko maka da taimako daga Haikalinsa, Ya kawo maka gudunmawa daga…