OBA 1
Ƙasƙancin Edom 1 Annabcin Obadiya ke nan. Wannan shi ne abin da Ubangiji Allah ya ce a kan al’ummar Edom. Ubangiji ya aiki manzonsa wurin sauran al’umma, Mun kuwa ji…
Ƙasƙancin Edom 1 Annabcin Obadiya ke nan. Wannan shi ne abin da Ubangiji Allah ya ce a kan al’ummar Edom. Ubangiji ya aiki manzonsa wurin sauran al’umma, Mun kuwa ji…
Yunusa Ya Yi Gudun Ubangiji 1 Ana nan sai Ubangiji ya yi magana da Yunusa, ɗan Amittai, ya ce, 2 “Ka tashi ka tafi Nineba, babban birnin nan, ka faɗakar…
Addu’ar Yunusa ta Godiya 1 Sai Yunusa ya yi addu’a ga Ubangiji Allah a cikin cikin kifin, 2 ya ce, “A cikin wahalata na yi kira gare ka, ya Ubangiji,…
Tuban Ninebawa 1 Ubangiji kuma ya sāke ce wa Yunusa, 2 “Ka tashi ka tafi Nineba, babban birnin nan, ka yi musu shelar saƙon da zan faɗa maka.” 3 Sai…
Fushin Yunusa a kan Jinƙan Allah 1 Zuciyar Yunusa ta ɓaci ƙwarai a kan wannan abu, har ya yi fushi. 2 Saboda haka ya yi addu’a ga Ubangiji ya ce,…
1 Ubangiji ya yi magana da Mika mutumin Moreshet a zamanin Yotam, da na Ahaz, da na Hezekiya, sarakunan Yahuza. Ya yi masa magana a kan Samariya da Urushalima. Makoki…
Taku ta Ƙare, Ku Masu Zaluntar Matalauta 1 Taku ta ƙare, ku masu shirya mugunta, Masu tsara mugunta a gadajensu! Sa’ad da gari ya waye, sai su aikata ta, Domin…
An Yi wa Shugabannin Isra’ila Faɗa 1 Ni kuwa na ce, “Ku ji, ya ku shugabannin mutanen Yakubu, Da ku sarakunan Isra’ila. Ya kamata ku san shari’a. 2 Amma kuna…
Mulkin Salama na Ubangiji 1 Zai zama nan gaba, dutse inda Haikalin Ubangiji yake Zai zama shi ne mafi tsawo duka a cikin duwatsu, Zai fi tuddai tsayi, Mutane kuwa…
1 Ki tattara sojojinki, gama an kewaye mu da yaƙi. Za su bugi kumatun Sarkin Isra’ila da sanda.” Mulkin Mai Ceto daga Baitalami 2 “Baitalami cikin Efrata, Wadda kike ‘yar…